Shugaba Muhammadu Buhari na kafa tushi mai kyau na cingaba Najeriya – SGF

Shugaba Muhammadu Buhari na kafa tushi mai kyau na cingaba Najeriya – SGF

- Babacir ya ce gwamnatin Buhari na san duk yan Najeriya su hada hannu domin gyara kasan

- Daga kan rashin ƙam ƙam tun ba a arewan gabas ba har kan cin hanci a duk kasan da ana mulkin kasar da rashin damuwa

Shugaba Muhammadu Buhari na kafa tushi mai kyau na cingaba Najeriya – SGF
Shugaba Muhammadu Buhari na kafa tushi mai kyau na cingaba Najeriya – SGF

Sakateren gwamnatin Najeriya, Babacir Lawal ya fada cewar gwamnatin Muhammadu Buhari ya gadi inkari da yawa da yan Najeriya sun san dasu. Daga kan rashin ƙam ƙam tun ba a arewan gabas ba har kan cin hanci a duk kasan da ana mulkin kasar da rashin damuwa.

KU KARANTA: Tsufa ba zai sa in ajiye aiki ba-Inji shugaban kasa

Ya yi bayani cewar tattalin arziki da gwamnatin Buhari ya gada yana cikin damuwa, ama da naciya, wannan gwamnati na Buhari ya yi acikin shekara biyu, rage cin hanci da kuma akwoi kam kam yanzu da wasu abin alheri.

Sakateren na magana lokacin da aka nada mishi mukami a baban makaranta a Umuagwo jihar Imo. Babacir ya ce gwamnatin Buhari na san duk yan Najeriya su hada hannu domin gyara kasan.

Yadda ya ce: “A wannan tafiya, mu fara tafiya sabo na gina tattalin arziki domin cingaba kasar mu da mutanen kasar. Duk da damuwar, yan Najeriya su cigaba da hakuri da gwamnati.

Tafiya na Najeriya da ya fi kyau ta fara a takaice. Babu shakka, Najeriya baban kasa ne kuma zai samu karuwan tattalin arziki da yawan mutane da su ke ciki. Zai zama daya daga ciki babbar kasa a duk duniya.

Abin da yana hana mu cin gaba shi ne cin hanci. Cin hanci a cikin gwamnati a kowani bangare ya lalata mana kasa kwatakwata. Akwoi shaidar ko alamar cin hancia ko wani bangare cin gaba mu; a magana kiwo lafiya, ilimi, gyara na gari, cin hanci ya nade kafan duka tattalin arziki mu d kuma rege ma yan kasar kwkwalwa na tunani mai kyau.

Wannan gwamnati ya fara yaki akan cin hanci kuma muna gani muna ji, manya manya kudi ne an karba a hannu su da sun yi mulki a da, da wasu na kotu daban daban."

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng