Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kano ta daura auren zaurawa 1,520 a wani taro a masallatan juma'a daban-daban na kananan hukumomi 44 na jihar wanda gwamna da sarki suka halarta
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El Rufai, ya kawo kuka akan wata sabuwar kungiya a jiha Kaduna wacce zata iya zama hadari fiye da kungiyan Boko Haram.
Wata tsohuwa mai shekara 50 ta tsira da ran jikarta jaririya daga hannun Boko Haram ta hanyar ba ta fatar nononta a cikin halin rashin ci da sha da kuma wahala.
Labari mai kama da almara da ya faru a garin Jos dake arewacin Najeriya ya jefa kowa cikin rudani inda wata mata mai suna Hafsat ta kona mijinta saboda kishi.
Haka zalika da aka tambayeshi shawarar da zai ba shi shugaba Buharin sai ya kada baki yace: " Shawarar da zan bashi shine ya daure yabi umurnin likitocin sa".
Masana falaƙi sun ce sun gano wasu duniyoyi da ke kewaya wani tauraro mai nisa, wanda kuma ke da yanayin da za iya rayuwa a cikinsa. Masanan sun fito daga kasas
Yan wasan Super Eagles taba yan Najeriya zasu fada maka cewa ai su muslmai ne ko kirista ne, sai su nemi ma su nuna maka su aka saukar ma addinin ma gaba daya.
A zamanin manzon Allah akwai wani mutum mai suna Abdullah wanda ke son Allah da manzonsa sosai kuma manzon Allah ya tabbatar da hakan a hadisi ingantacce.
Yan kwallon sune wadanda aka fi sanya ma idanu a yayin buga kwallon fiye da kowa, don haka muka kawo muku jerin sunyen wasu shahararrun yan wasan kwallon kafa M
Mudathir Ishaq
Samu kari