Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar yan sanda na kasa, a ranan Juma’a tace ta damke masu garkuwa da mutane 3 a zariya, jihar Kaduna. Hukumar tayi ram da su ne bayan sun je wani aiki.
Ga masu son shiga kwalejin horar da hafsan yansanda dake wudil ana bukatar masu nema dasu garzaya zuwa wannan shafin yanar gizo www.polac.edu.ng don samun lamba
Ya tambaye ta wacece ita, ita kuwa ta ce ita ce dai wadda ya shiga wanka ya bari, wanda suka yi kwana uku tare nan ne ya musanta mata cewa shi sam bai santa ba.
Ministan ma'adanai na Najeriya watau Mr kayode Fayemi ya ziyarci inda ake hako ma'adanai musamman ma Zinare a jihar Kaduna dake arewacin Najeriya.
Da yake nasa jawabin, Shugaban Hukumar Mai ta Kasa NNPC, Maikanti Baru ya bayyana cewar sun yi wa aikin shiri na musamman wanda sun kawo na’o’iri da manyan kaya
“A yanzu dai ni malamar lissafi ce a wata makaranta dake lardin Choma, a shekarar data gabata ne na kammala karatun digiri a jami’ar UNZA, kuma a yanzu ina kara
Ilimin ‘ya mace abune mai muhimmanci ga kowani kasa da yanki a duniya. Wannan ya zama batun muhawara tsakanin jama’a saboda kalubalen da ilimin ‘ya mace.
Rahama Sadau ta jinjinawa Ali Nuhu tare da kiransa 'Maharaja' sarki a finafinan Hausa a sakonta na taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau.
A ci gaba da yi wa ‘yan kungiyar Boko Haram kofar rago don hana su damar shagar da makamai Najeriya, hedikwatar sojojin ruwa ta kafa sabuwar runduna a tafkin
Mudathir Ishaq
Samu kari