Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar APC reshen karamar hukumar Ahoad da gabas na jihar Ribas sun gudanar da taron addu’o’i ga shugaban kasa Muhammadu Buhari don cigaba da samun sauki.
A wata tattaunawa da majiyar mu tayi da Shugaban kungiyar Izalatul Bid’a wa ikamatus sunnah na kasa,Shaikh Abdullahi Bala Lau ya bayyana muhimmanci hadin kai
wata mata Musulma ta ’yantar da wasu kiristoci daga gidan yarin Kaduna, domin su samu daman gudanar da ibadarsu ta azumin kwanaki 40 da Kiristocin suke yi.
Shugaban kasar Brazil Michel Temer ya danganta dalilinsa na fita daga fadar gwamnatin kasar ga wasu miyagun aljanu da suka addabe shi a fadar gwamnatin kasar.
Uwargidar shahararren masoyin kuma mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Adamu wanda aka fi sani da Rarara ta haihu a ranar Asabar a kano
An samu wani tashin hankali a jihar Kaduna yayinda aka kashe Fulani makiyaya guda 2 a ranan Asabar, 11 ga watan Maris. Makiyayan matasa ne yan shekaru 20 da 14
Daga dukkan alamu da akwai wata soyayya mai karfi tsakanin fitacciyar 'yar finafinan Hausa ta Kannywood Rahma Sadau da Messi da kuma Neymar a kwallon kafa
Akwai kira kulum na gayawa matasa kar su bar a yi amfani da sub a wajen siyasa. Matasan Najeriya ba su ji domin dan kudin da masu siyasa ke mika musu.
Mallam Muhammadu Bala, wanda yake ‘daya daga cikin malaman almajiran, ya ce cikin dare ya farka ya ji yaran sun farka suna kuka inda ‘daya daga cikinsu yace
Mudathir Ishaq
Samu kari