Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kotu a jihar Kogi,Arewacin Najeriya ta yankewa wasu barayin shanu uku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta samesu da laifin,ta'addanci da kisan gilla.
Wani mutum balaraben kasar Misra ya kafa tarihi bayan da ya rubuta Al-Qur’ani bugun hannu a shafi guda da tsawonsa ya kai mita 700 a shekaru uku cur.
Dan majalisa Sam yace sau dayawa zaka ga ana zane zane akan tutar Najeriya, musamman gwamnoni da wasu yan majalisu, har ma da mutane masu zaman kansu.
Hukumar EFCC ta kai samame gidan kanin tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bisa zargin an yi safarar motocin makamai da kudaden sata.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cewa Shekarau ya sake bukatan Sufeton yansandan da yayi bayani kan bambamcin binciken da hukumar yansandan tayi a karkashin Hafiz.
Dubun wani mutum da ake zargi da daukar yan acahaba haya yana kashesu ta cika, bayan da aka kama shi a lokacin da yayi ma wani dan achaba yankan rago.
Joy Oluwagbemileke Jegede ta samu sakamako mai daraja ta daya a karatun digiri, tana 'yar shekara 18, shekara daya bayan da ta samu digiri a fannin tafiyar da
Lalle na cikin wani sinadarin da ke dauke da alfanu iri iri, kuma addini ta kwadaitar da muyi lalle akwai sirrika acikin sa. Menene Amfanin Lallai?
Jama’a da dama ba su da masaniyar akan dimbin amfani da albarkar da ke tattare da shan ruwan kwakwa, shan ruwan kwakwa nada matukar amfani mai yawa ga lafiyar
Mudathir Ishaq
Samu kari