Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu labarin cewa Bahubali na daya ya fito ne a shekarar 2015, kuma shi ma ya samu karbuwa. Amma tuni na biyun ya kaure shi da kaso 350 bisa dari.
NAIJ.com ta tsinkayi Gwamnan ya kuma jaddada kudurin gwamnatin sa na wajen ganin tabbatar da jin dadin ma'aikatan jihar a kowanne fanni na rayuwa.
Allah daya gari bambam, yayin da wasu ke kiwata kurciya domin su siyar ko su ci, wasu kuwa suna kiwata su ne domin ayi amfani da su wajen kulla asiri.
Yan kabilar Kambari sama da 400 ne suka karbi addinin musulunci a yankin Warari da ke karamar hukumar Rijau a Jihar Neja a karshen makon nan ta hannun wata
Shahararriyar ‘Yar wasan fina-finan Hausa Umma Shehu ta mai wa Ummi ZeeZee martini kan cewa da tayi wai har yanzu ta fi duk wata ‘yar wasan Hausa Aji.
Daga bisani, ya yi tsokaci a kan jihohin da ba sa biyan albashi, inda ya ce duk jihohin da basa biyan albashi to ba mamaki ko sun ciwo bashin da ya fi karfinsu.
A ranar 13 ga watan Afrilun 2007 ne wasu mutane suka harbe fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ja'afar Mahmud Adam yayin sallar asubah a Kano.
NAIJ.com ta samu labarin cewa a baya bayan nan ne hukumar EFCC ta yi yunkurin binciken masarautar Kano bisa zargin cewa an yi faccaka da kudade har Naira miliya
Wannan dan tauri mai suna Theprit Palee mai shekaru 25 ya kasance yana wasa da wuka ne a wajen wani taro a ranar Laraba 26 ga watan Afrilu yayin da mummunan.
Mudathir Ishaq
Samu kari