Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Haka kuma majalisar ta baiwa hukumar tsaro wa’adin mako biyu domin fitar da bayanin da aka ce an sami takardar dake nuna hannun tsohon gwamnan Kano Malam
An tuntube Kwamishinan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jihar Jigawa, Hajiya Rabi Ishaq, inda ta ke cewa a yanzu haka ‘yan sanda sun riga da sun kama shi wannan
Tuni da dukufa wajen gina wasu sabbin gidaje masu daki uku-uku da ake sayar da su akan Naira miliyan 2.8 wadanda masu ƙaramin ƙarfin zasu iya saye, a bada haya.
An gano gawar 'yar Fira'auna a kusa da wata dala mai dumbin tarihi a kasar Masar tare da wata akwatin katako a cikinsa, inji ma'aikatar kula da kayan tarihi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta sayo wasu jiragen yaki 14 domin taimaka wa dakarun sojin kasar wajen murkushe kungiyar Boko Haram
Sauran kwadin da ba a kama su har ta kai da anyi bandarsu an sayar sun hadar da, Kurnu da Dan sanda da Bididdigi. Yanzu dai kasuwancin kwadi na bunkasa.
Yarinyar tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida, Halima zata angwance da mijinta Alhaji Auwal Lawal Abdullahi a ranar Juma’a 12 ga watan Maris.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta kama wani mutum bayan da ya kashe wani dan kaninsa mai kimanin shekaru 4 da haihuwa don maganin kudi
nuna farin cikin da Amurka tayi a sakin yan matan chibok wa gwamnatin najeriya tareda nuna cigaba da bada kwarin guiwarta wa kasar najeriya a lamurran tsaro
Mudathir Ishaq
Samu kari