Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kalla 'yan matan Chibok 21 ne aka saki karshe Oktoba a wani kulla yarjejeniyar ta Switzerland da kuma ‘Red Cross’. An yi imani sauran 'yan mata 114 za su fita
Da fari dai mahukuntan gandun dabbobin sun bayyana cewar Zakunan sun watsu inda suka rabu akan hanya, ana ma zaton sun kashe wata saniya, don haka ake gargadin.
Ministan tsaro na kasar Iran Huseyin Dehkan ya bayyana cewa, da zarar hukumomin Saudiyya sun takale su fada da sojoji to su ma za su yi wa kasar luguden wuta.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci mahaifiyar sanata Musa Kwankwaso a fadarsa da ke garin Madobi
Iyalan fitaccen dan fim din Hausa nan wato Malam Waragis na bukatar tallafi daga ‘yan Najeriya kan ciwon koda da Malam Waragis ke fama da ita a yanzu
Korarriyar 'yar wasan shirya finafinan Hausar nan kuma haifaffiyar garin Kaduna wato Rahama Ibrahim Sadau ta bayyana bakin ciki da kuma hasada a matsayin babbar
Wata sanarwa da ta fito daga sakataren shugaban darikar Kadiriyya na Afrika Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara, mai suna Malam Abubakar Wahada ta karyata labarin
Mazaje da dama sukan yi kuskure wajen neman matan aure inda shi aure kuma wani ginshiki ne na zamantakewa da Allah (SWT) ya tsara tsakanin mace da namiji,
Wata sabuwar rikici ta barke tsakanin Fulani makiyaya da kuma wasu kabilun Kuteb a jihar Taraba. An yi hasarar rayuka da dama wasu kuma da dama sun samu raunuka
Mudathir Ishaq
Samu kari