Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar

Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar

- Majalisar Malaman Izala sun yi taron manema labarai dangane da batun zargin kisan kan da aka yi wa Sheikh Jafar.

- Haka kuma majalisar ta baiwa hukumar tsaro wa’adin mako biyu domin fitar da bayanin da aka ce an sami takardar dake nuna hannun tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau a kisan.

Majalisar Malaman Izala sun yi taron manema labarai dangane da batun zargin kisan kan da aka yi wa Sheikh Jafar.

Haka kuma majalisar ta baiwa hukumar tsaro wa’adin mako biyu domin fitar da bayanin da aka ce an sami takardar dake nuna hannun tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau a kisan.

Legit.ng ta samu a wani labarin kuma, Rahotanni sun bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar Taraba sun sanar da kama wani mutum mai kimanin shekaru 50 Abubakar Abdulkadir daya kashe wani yaro karami ya kuma daddatsa shi gunduwa –gunduwa.

Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar
Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar

KU KARANTA: Darajar Naira ta sha kashi a kasuwar canji

Abubakar Abdulkadir, mai kimanin shekaru 50 da haihuwa da aka fi sani da Sambo, mazaunin kauyen Alin Gora ne dake cikin karamar hukumar Ardo Kola, dubunsa ta cika ne bayan da ya kashe wani ‘dan kaninsa mai kimanin shekaru hudu da haihuwa, ya daddatsa shi gunduwa-gunduwa kafin daga bisani ya dafa wani sassan jikin yaron.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng