Dandalin Kannywood: Maryam Hiyana ta ba marada kunya

Dandalin Kannywood: Maryam Hiyana ta ba marada kunya

- Jarumar Shekarun baya Maryam Hiyana taba mara da kunya. Kuma taba mutane mamaki ta hanyar yin tuba irin wanda Allah yake so.

- Ma'ana, idan kayi laifi ka tuba kada ka kuma aikata irin wannan laifin.

Tun bayan da hoton vedio ya fita akan laifin da Hiyana tayi ita da Bobo Dan canji sai hawayen nadama ya kwararo a idanun Maryam Hiyana. Tun daga nan ta fada azuci, ta sanar afili cewa ta tuba Allah ya gafarta mata. Kuma taba masoyanta hakuri cewa: idan Allah yaso ba zata kuma aikata laifi irin wannan ba.

Legit.ng ta samu labarin kuma haka akayi, har kawowa yanzu ba'a kuma samin Hiyana da laifi makamancin irin wanda ta aikata baya. Ko da yake tun bayan da abin ya faru acikin masoyanta wani ya aure ta.

Dandalin Kannywood: Maryam Hiyana ta ba marada kunya
Dandalin Kannywood: Maryam Hiyana ta ba marada kunya

KU KARANTA: Budurwa da saurayi sun tsallake rijiya da baya

Yanzu haka Maryam Hiyana tana 'yaya tareda mijin nata kuma biyu mazane daya mace.

Tabbas Maryam taba mara da kunya.

Wannan hoton Maryam hiyane tareda 'yayanta. Fatan mu Allah ya raya su ya albarkace su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel