Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yadda Abacha ya kashe Yar'adua ya kuma yi kokarin hallaka ni - Obasanjo, an dai kame manyan kasa da yawa a lokacin Abacha, wasu da yawa kuma basu fito da rai ba
Ayodeji dai ya ba da labarin yadda ya kusa rasa ranshi bisa ga zaton da mazauna yankin suka yi mishi a shafin facebook. Ya ce yana da sauran kwana ne a gaba.
Kalmar Biafra ta samo asali ne daga gabar mashigin tekun Atlantic da ke yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Masu neman kafa kasar Biafra ne suka fi amfani daita
Kasashe 10 da suka fi hadari a Duniya, Najeriya ta nawa tazo? A mafi yawan lokuta, Najeriya na fuskantar matsaloli na tsaro, da ma na rashin tabbas kan doriya
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta bayyana cewa a halin da ake ciki babu abun da maigidan ta ke bukata da ya wuci adduán ýan Najeriya.
An saba ganin dankalin turawa dan karami ne, amma sai gashi a wannan karo Vicampro ta girbe wasu irin dankali masu girman gaske, inda wasu sun kai girman doya.
Wani jirgi mai saukar ungulu Augusta 106 mallakar rundunar sojin saman Najeriya ya hadu da sharrin karfe, sannan ya fada a cikin ruwa wanda baá gano ko ina bane
Za'a yi ganawa tsakanin Rahama Sadau da Priyanka Chopra ta Indiya. Ta shaidawa manema labarai cewa dama can suna magana. Tace wannan karon ganawarsu ta daban ce
Idan da ranka ka sha kallo, wani labara da hukumar NAIJ.com ta yi karo da shi na nunga cewa wani matashi mai shekara 16 a duniya ya auri tsohuwa mai shekara 71.
Mudathir Ishaq
Samu kari