Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai hukumar NDLEA ta danganta yawaitan shan kwayoyi da matsalar tsaro ta Boko Haram data addabi jihar shekara da shekaru, inji majiyar NAIJ.com...
Shugaban hafsin soji, Laftanar Janar Tukur Buratai yace anyi musanyan da mayakan Boko Haram ne domin a karbo kashi na biyu daga cikin yan matan Chibok.
A jawabin sa Barista Aliyu Wakili Boya ya yi fatan alheri da yi wa jama'a godiya da hadin kai da suka nuna na amsa gayyatar da suka yi. Daga karshe Gwammna Bind
Kyakyawar matar, Khadija Abba Ibrahim Bukar ta kasance gogaggiya a harkar siyasa kamar yadda ta yi aiki a matsayin ministar sufuri da makamashi a jihar Yobe.
A yau ne ake sa ran za’a gudanar da Sallar jana’izarsa a kofar kudu na gidan mai martaba Sarkin Kano, NAIJ.com ta ruwaito tuni aka gawarsa ta iso gida Najeriya.
Tun bayan rasuwar Alhaji Sule Lamido Dan Masanin Kano a ranar Litinin 3 ga watan Yuli, ta’aziyyar nata kwararowa daga bakunan al’ummar kasar nan, inda kowa ke.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce an fara amfani da sabon samfurin maganin kwaya cutar HIV wato DTG a Najeriya kafin a kaddamar da ita a yankin Afrika
NAIJ.com ta samu labarin cewa Nafisa Abdullahi tace: “Na ki yin amfani da man da ke sa fata ta yi haske ne saboda na gamsu da yadda Allah ya halicce ni. Ina mur
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na shirin dauke dan wasan nan na gaba da kungiyar Real Madrid ke zawarci watau Kylian Mbappe mai shekara 18 da haihuwa a kan zu
Mudathir Ishaq
Samu kari