Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Adam Zango yace an taba hana shi aure don ana zargin yana luwadi. A baya dai ya dauki Qur'ani ya rantse kan cewa shi baya wannan sabga, sharri ne ake yi masa
A wani bincike da masana suka kaddamar, sun gano cewa mafi akasarin mata masu juna biyu sun fi shaáwar ayi masu aiki wajen haihuwa a zamanin nan da muke ciki.
Matashiyar nan da ta shahara gurin kare hakkin mata, Malala Yusufzai ta kai ziyara garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan ta gana da Osinbajo.
Kimanin mutane 6 ne suka rasa rayuwankansu a jiya ne 17 ga watan Yuli sanadiyar wani hadarin mota da ya faru akan babbar hanyar jihar Legas zuwa jihar ta Ibadan
Jami’in hulda da jama’a na rundunar sojin Najeriya, Brigadier Janar Sani Usman ya bada sanarwa ta shafin facebook cewa wasu manyan yan boko haram sunyi saranda
Tsohon ministan labarai, Farfesa Jerry Gana ba shi da halarci a cewar gwamnan jihar Kano, Ganduje, Ango Abdullahi da Dakta Junaid Muhammad sanadiyar wani furuci
bayanan kwararru masu lura da yanayi da kuma canzawar tekunan kasa sun bada bayanin dalilin da ke haifarda ambaliyar ruwa a Legas kudancin kasar Najeriya
Bayan sauraron karar, sai alkali Hassan Ishaq ya yanke ma budurwar wata 7 a gidan yari, ko kuma ta biya taran N18,000, sa’annan ya umarce ta data biya maigidan.
Arzikin da Allah ke yiwa bayinsa ya kasu iri-iri. Wadansu arzikin yaya,wasu na dukiya,wasu illimi wasu kuma yawan shekaru Allah ya azurtarsu dashi.Ga wani datt
Mudathir Ishaq
Samu kari