Yar rajin fafutukar kare hakkin mata ‘Malala’ ta kai ziyara garin Maiduguri (hotuna)

Matashiyar nan da ta shahara gurin kare hakkin mata,, Malala Yusufzai ta kai ziyara garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan ta gana da mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo.

A baya Legit.ng ta rahoto cewar a ranar Litinin, 17 ga watan Yuli, Malala Yousafzai, ta kawo ziyarar ban girma ga mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, a babban birnin tarayya Abuja.

Inda ta ziyarci kasar Najeriya ne tare da mahaifinta Yosafzai.

KU KARANTA KUMA: KUMA! Anyi ruwan bama-bamai a Maiduguri

Da take zantawa da Osinbajo, Malala ta shawarci gwamnatin Najeriya da ta kara kaimi gurin ba ilimin mata muhimmanci a fadin kasar.

Ga hotunan ziyarar da ta kai Maiduguri a kasa:

Yar rajin fafutukar kare hakkin mata ‘Malala’ ta kai ziyara garin Maiduguri (hotuna)
Yar rajin fafutukar kare hakkin mata ‘Malala’ ta kai ziyara garin Maiduguri

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna son bamu shawara ko bamu labarai tuntube me a labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: