Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Samarin Arewa sunyi wa kudu kashedi kan zaman mulki a arewa, ana gani dai kamar kasawar shugaba Buhari iyar da wa'adin mulkinsa zata mika wa kudu dama
Shugaban majalisar sarakunan gargajiya na Tiv, sarki Ochivirigh, Farfesa James Ayatse ya kafa wani kwamitin mutane 15 don su tattauna game da yawan kudin sadaki
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta nema fadar Shugaban kasa domin ta amince daukan karin jami'an ‘yan sanda 155.000 nan da shekaru biyar masu zuwa......
Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar chanji in naso - Sarkin Kano Sunusi. Ya fadi hakan ne a yayin taron kan batun tattalon arziki da ake yi a Legas
Wasu ‘yan bindiga dadi sun harbe wata sakatariya ta din-din-din ‘yar asalin jihar Osun mai suna Mrs Olufunke Oluwakeme Kolawale a kan hanyar Okene ta jihar Kogi
Masana dai da dama suna ganin ciwon na hanta ma dai ya fi cutar nan mai karya garkuwar jiki muni da tsanani musamman ma idan aka yi la'akari da yawan mutanen da
A cewar Rahama itama gani tayi kamar yadda kowa ya gani a kafafen yada labarai cewar an kore ta amma dai ita babu wanda ya aika mata rubutacciyar wasika ba.
A shekarar 1974 ne aka haifi Ali Nuhu, kimanin shekaru 43 da suka gabata kenan a garin Maidguri ta jihar Borno, Ali Nuhu ya fara harkan fina finai ne a 1993.
Mutane sun dade suna neman gwamnatin tarayya ta kawo karshen banbancin albashi tsakanin ma’aikata masu digiri da kuma masu babbar diploma ko diploma ta 2 (HND).
Mudathir Ishaq
Samu kari