Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sabuwar rahoto da ya fito daga jaridar Bloomberg ya nuna cewa farashin da ake sayar da litan man fetur a Najeriya shine mafi sauki a duniya akan naira N145 lita daya wanda yayi daidai da dala $0.40. kudin Amurka
Shugaban koli na kasar Iran, Ayatollah Ali Khomenei, ya ce haramta koyar da Turancin a makarantun firamare ba yana nufin kiyayya ga yaren kasashen ketare ba ne, saidai ya ce ba zasu bawa al'adun kasashen ketare fifiko sama da nasu
Gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari Abubakar, yayi wa gwamnatin sa garanbawul dan tabbatar da cigaba a jihar sa a jawabin da sekataren gwamnatin jihar Zamfara, Abdullahi Muhammad Shinkafi ya sanar haka a Gusau
A yayin wata ziyara daya kai jihar Katsina, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kuma madugun kwankwasiyya, ya gaud a dimbin masoya, kamar yadda NAIJ.com ta gano, Idan mai karatu zai tuna, tun bayan mika ragamar
Da yake zantawa da jaridar Vanguard, Ortom, ya ce duk kokarinsa na ganin shugaba Buhari domin fayyace masa su waye keda hannu a cikin rikicin dake faruwa a jihar Benuwe ya ci tura. Gwamnan ya zargi wasu hadiman shugaba Buhari da k
Mata masoyan kwallon kafa zasu shiga babban filin wasa na masarautan don halartan wasannin kwallon kafa uku wanda zai hada da wasannin gida a matsayin gasar Saudi Professional League competition a cewar hukumar sadarwa na gwamnati
Tanko Yakasai, jigon arewa mai shekaru casa’in da daya, a garin Yakasai a jihar Kano, ya bayyana cewa maza masu mata biyu ko fiye da haka sunfi karko bisa ga masu mata daya a rayuwarsu. Ya kasance mai mata da dama da yara.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugabannin makarantun Firamare a ihar Kaduna sun rufe kofofin shiga makarantunsu. Haka zalika sun hana dalibai shiga ciki balle har su fara karatu kamar yadda a yau ne aka koma makarantu.
Hukumar raya birnin tarayya Abuja (FCTA) ta ce za ta rushe a kalla wasu gine-gine kimanin 750 a unguwar Lugbe domin kiyaye mazauna wurin fadawa cikin hatsari. Darekta a hukumar, Mista Mukhtar Usman Galadima, ya sanar da haka yayin
Mudathir Ishaq
Samu kari