Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yan Shi’an sun fara zanga zangar ne daga unguwar Kara, zuwa Asibitin Musa Lawan a ranar Lahadi 7 ga watan Janairu na shekarar 2018, kamar yadda aka ruwaito Shugaban yan Shi’ar, Malam Ibrahim Lawan ya fada ma yan jarida
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito harin ramuwar gayyar a Fulani suka kai ya shafi kauyukan Gaambe-Tiv, Ayilamo, Turn, Umenger, Tse-Akor da Tomaater dake kananan hukumomin Guma da Logo. “A lokacin da muke tsallakawa jihar Nassarawa, wasu
Rundunar Soji ta ruwaito cewa ta rasa wani jami'inta, Kyaftin M.M Hassan, a ci gaba da yaki da ‘yan ta’addan Boko Haram a wani shirinta na 'Operation Deep Punch'. Jami'in yana daga cikin rukuni na ‘Artillery Corps’ wadanda suke ..
Duk da kasancewar kowa na yin tusa, Hausawa na ganin yin ta a gaban mutane abin kunya ne. Da yawan mutane basu san me ke saka fitar tusa ba ko wanne amfani fitar ta ke yiwa jiki ba. Hakan ne ya saka muka kawo maku wasu muhimman
Saidai Fulanin sun musanta afkuwar barkewar kowanne rikici tare da bayyana cewar 'yan kabilar Bachama ne suka kai masu hari haka siddan suka kashe masu mutane. Rahotanni sun bayyana mabanbantan adadin Fulanin da aka kashe yayin ha
Babban jam'iyyar adawa ta PDP ta ce gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, zai fuskanci zaman kurkuku bayan ya kammala wa’adinsa a matsayin gwamnan jihar idan ya kasa bada bayani game da kudaden da ya karba a madadin al’ummar jihar.
Gwamnatin jihar Kogi a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu ta tabbatar cewa ta yi ritaya sakatare na dindindin su takwas tare da wasu darektoci, sa’a nan kuma ta sallami ma’aikata 1, 774 daga ma’aikatar jihar ....
Wani rahoton sakamakon wani binciken kungiyar kare hakkin yara ta duniya (UNICEF) ya bayyana cewar ana yi wa mata miliyan 125 kaciya duk shekara a fadin duniya. A Najeriya kadai, ana yi wa Mata miliyan 33 kaciya duk shekara, a cew
Wasu 'yan mata guda hudu sun nutse a cikin wani kogi dake kauyen Sakwaya a karamar hukumar Dutse, babban birnin jihar Jigawa, yayin da suke kokarin tsallakawa ya zuwa wani kauye domin samo itacen girki. Kakakin hukumar 'yan sanda
Mudathir Ishaq
Samu kari