Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar Yansandan jihar Benuwe ce ta samu nasarar cafke wadannan miyagun matasa a ranar Lahadin data gabata, inda ta bayyana su a matsayin masu fakewa da sunan Fulani suna kai munanan hare hare, Idan za’a tuna an samu yawaitan.
A yayin da farashin guda na litar man fetur yake akan naira 145, ta zamto na takwas cikin jerin kasashen goma na ilahirin duniya da suke da mafi kankantar farashin a fadin duniya. Wannan farashin na N145 ya zamto daidai da kobbai
Rundunar yansandar Jihar Kaduna ta gargadi mabiya akidar Shi’a akan gudanar da taruka da zai iya ta da zaune tsaye a jihar Kadun, ASP Mukhtar Aliyu, yace rundunar yansanda baza ta amince da gudanar da muhazahara a jihar ba
Shugabar hukumar NDLEA ta bayyana cewa babu wata babbar makarantar da babu dalibanta mata ba su shiga cikin masu shayeshayen ba, wanda yawancinsu an kama su ne a gefen makarantar kodai suna saye ko kuma suna sayarwa.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya cire shugaban kasa Muhammadu Buhari daga sunayen shugabannin Afrika da yake ganin sun yi nasara wajen habbataka tattalin arziki da kuma bin tsari da bukatan wannan karni da muke ciki.
Kamfanin sadarwa na MTN ya shigo da sabuwar fasahar zamani ta 5G wadda ka iya baiwa ma'abotanta damar shiga tare da yin debe-debensu a yanar gizo cikin kiftawar idanu. Wannan itace mafi kololuwar nasara a kan hanyar sadarwar wayar
Sufeto Bako Shekari, jami'in dan sanda mai shigar da kara ya shaidawa kotun cewa, wanda ake zargi Mustapha Adamu, ya afka dakin matar ne dake unguwar Jakada a tantagwaryar birnin Gombe a ranar 12 ga watan Dasumba, 2017, inda yayi
Gwamnatin tarayya ta nada wani tsohon shugaban hokumar zabee mai zaman kanta, (INEC), Farfesa Attahiru Jega daga cikin wadanda zasu sake duba ga tsarin makarantun jami’an Najeriya, da kuma tsohon sakataren NUC, Farfesa Peter.
Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina-finai da dama inda tayi fice Duniya ta san ta Jama’a sun fi sanin ta da Washa ko Fati Washa watau sunan Mahaifin
Mudathir Ishaq
Samu kari