Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Gwamna El-Rufai ta bada sanarwa a ranar Laraba, 10 ga watan Janairu, cewa ta samu izinin kama mambobin kungiyar Kwadago (NLC) da kungiyar malamai (NUT) masu zanga-zangan tashin hankali a jihar.
RunduNar yansandar jihar Legas sun ceto yara shida masu shekaru tsakanin uku zuwa 10 a wani sansanin masu fataucin dan Adam da suka gano Ejigbo dake jiharLegas rundunar yansadar jihar Legas sun kama mai sansanin, Comfort Anwana,
Shekarar 2018 ba ta farawa masu dabi'ar nan ta tafiya yawon ci-rani zuwa kasashen ketare, musamman Turai, a sa'a ba, domin wani jirgin ruwa dauke da 'yan ci-ranin ya kife da su a tsakiyar teku yayin da suke kokarin tsallakawa ya
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito baya da cin zarafin jama’a, har kudi Pascal yake kwace musu. Sai dai a yanzu Kaakakin rundunar yace suna gudanar da binciken a kan Sojan gonan, kuma da zarar sun kammala, zasu mika shi ga Yansanda.
Kungiyar Nasrul-Lahi-L-Fatih na Najeriya (NASFAT) sashen zakat da sadaqat (NAZAS) za ta gudanar da gwaji a kan kiwon lafiya da kuma ba da magunguna kyauta ga al'ummar Hausawa da ke zaune a yankin Amuwo-Odofin na jihar Legas.
Sai dai cikin ikon Allah, wani matashi ya gano Aisha kwance jina jina, amma da sauran rai a jikinta, daga nan ya garzaya da ita zuwa babban asibitin garin Kurfi, ganin haka ya sanya Yansanda farautar Abubakar, inda ba da dadewa ba
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito gwamna Fayose yana cewa “Na samu labarin wasu Fulani makiyaya masu suna ‘Bororo’ sun fara shiga gandun dazukan jihar Ekiti, don haka nake bayyana ma gwamnatin tarayya cewar Fulani sun shigo don su kashe
Wani jami'in hukumar tsaron farar hula a kasar ta Saudiyya ya tabbatarwa da NAN cewar mutane biyar sun mutu sakamakon gobarar, wasu karin mutane sun sami raunuka. Gidan da gobara ta tashi yana unguwar Shara al-Mujahdeen ne, kamar
Gwamnatin tarayya na daf da kaddamar da wasu sabbin jiragen kasa na zamani da zasu ke jigilar mutane iya kwaryar birnin Abuja. Shirye-shirye tuni sunyi nisa kamar yadda zaku iya gani cikin hotunan da muka kawo maku. Mun ci karo da
Mudathir Ishaq
Samu kari