Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar Daily Trust ta ce wani ma'aikacin hukumar ya tabbatar mata cewar wasu daga cikin sabbin ma'aikatan hukumar 140 sun mika takardunsu na barin aiki sannan wasu da dama na shirin mika nasu takardun barin aikin. Ma'aikatan na
Kimanin almajirai takwas ne suka rigamu gidan gaskiya tare da raunatar mutane 11 a sanadiyar wani mummunan hatsarin mota da ya afku a hanyar Gaya zuwa Gujungu dake jihar Kano. Kwamandan hukumar kula da lafiyar hanya reshen jihar,
Hukumar kamfanin raba hasken wutar lantarki dake Kano (KEDCO) ya bawa abokan huldar sa dake jihohin Jigawa, Kano, da Katsina hakuri bisa karancin samun wutar lantarki a cikin 'yan kwanankin nan. Kamfanin, ta bakin kakakinsa, Moham
Rundunar sojojin ruwa na kasar Libya, ta ce yan guduna hijira guda 100 suka bace yayin da jirgin ruwan da ya dauko su ya kife a tafkin Libya Wani jami’an tsaron tafkin Libya sun ceci mutane 17 a lokacin da jirgin ruwan ya nutse a
Jam’iyyar APC reshen Kudu maso gabas ta tsayar da shugaban kasa Muhamadu Buhari a mastayin dan takaran ta a zaben 2019 Jam’iyyar ta tsayar Buhari ne a taron da jigajigan jam’iyyar APC na yankin kudu maso gabas suka gudanar
Hukumar NNPC ta shiga tsaka mai wuya yayin da ake jiran majalissar wakilai ta dawo daga hutu a ranar Talatar mako mai zuwa ana sa ran majalissar dattawa zata yi kaca-kaca da shugaban hukumar NNPC, Mai Kanti Baru, akan biyan kudin
Aminu Sanusi, dan tsohon gwamnan babban bankin kasa kuma sarkin Kano a yanzu, mai martaba Muhammad Sanusi Lamido ya kama aikinsa na dan sanda gadan-gadan. Matashin mai shekaru 26 ya kasance da na farko a wajen sarkin.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana cewa rashin kirki da kuma rashawa sun kasance manyan matsalolin da Najeriya ke fuskanta, yace da za’a iya magance rashawa, za’a iya warware kashi 70 na matsalolin kasar.
Wani Fasto da ya aikata ma wata Mata ɗanyen aiki ya yi zuru zuru a gaban ƙuliya manta sabo Wani Malamin addinin Kirista, Olakanye Oni ya gurfana gaban wata kotun majistri kan zarginsa da ake yi da kashe wata mata mai shekaru 39.
Mudathir Ishaq
Samu kari