Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani shaidar gani da ido dake kasuwanci kusa da wurin da abin ya faru ya ce sojan, da bai dade da zuwa garin ba daga Legas, yana ta kaiwa matar auren farmaki amma tana zukewa tare da bayyana masa cewar tana da aure. Shaidar ya kar
Wani dattijo, Inusa Aliyu; mai shekaru 60, da 'yar sa, Jamila, sun gurfana a gaban wata kotu bisa zarginsu da zamba cikin aminci ga wani masoyin Jamila, Mamuda. Ana tuhumar su da aikata laifuka uku da suka hada da cin amana, Cuta,
Motar 'yar jaridar, kirar Peugeot 307, ta kwace daga hannun 'yar jaridar yayin da take dosar ofishin gidan talabijin na kasa (NTA) wanda kuma yake makwabtaka da ofishin kungiyar kwadago na jihar Kaduna. 'Yar jaridar ta ce ta rude
Shugaban kungiyar al’mmar Kinkinau, Auwal Abubakar yace “Mun ga dacewar mu janyo hankalin gwamnati da ma sauran jama’a ne bisa yunkurin da iyalan Chanchangi suke yi na raba asibitin gida biyu, don su siyar da sauran filin da ya ra
Mataimakin shugaban jami’an Eko University of Medicine, Ferfesa Muheez Durosinmi, yayi korafi akan karancin likitoci da kasar ke fuskanta Durosinmi, ya ce al’amarin Najeriya yanzu ya koma likita daya na duba marasa lafiya 6,000
Kafin nan, Alkali Kikelomo ya karanto hukuncin Kotun ga masu shari’ar, inda ya umarci Aminu ya dinga biyan Fatima naira 250,000 a duk wata don kulawa da lafiyar yaran, iliminsu da kuma walwalarsu, amma ta bashi daman zuwa yana gan
Sanata Suleiman Adokwe (PDP kudancin Nasarawa) ya yi kira da a dauki matakai cikin gaggawa don kawo karshen rigingimu da manoma da makiyaya ke ci gaba da yi don guje ma mumunar sakamako “musamman karewar kayan abinci”.
Rahotanni da sanadin jaridar The Guardian sun bayyana cewa, rashin lafiyar daurarren shugaban kungiyar shi'a ta Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tana ci gaba da tsananta inda yake fama da ciwon bugun zuciya da mutuwar ɓarin jik
Kungiyar masu sayar da maguguna (PCN) da hadin gwiwar kungiyar yaki da miyagun kwayoyi (NDLEA) da jami’an (DSS) sun kama wani baban dilan codein a jihar Nasrawa a ranar Alhamis, 11 ga watan Janairu shekara 2018
Mudathir Ishaq
Samu kari