Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kisan gillar da aka yi wa wani dan majalisa mai wakiltar Takum a majalisar dokokin jihar Taraba, Yusha'i Ibi, yana neman haifar da tashin hankali a jihar,sakamakon hakan ya sa gwamna Darius Ishaku ya sanya dokar hana fita a garin.
Da yake karin bayani a kan aiyukan ta'addancin matsafin, Shuaib ya kara da cewa "Ya taba jagorantar kisan wasu 'yan sandan Najeriya guda biyu da wani direban mota a ranar 17 ga watan Disamba, na shekarar da ta gabata. Kazalika ya
Kakakin hukumar, SP Jinjiri Abdu, shine ya tabbatar da faruwar hakan a ranar talatar da gabata, inda yace mutumin da ake zargi ya lakadawa uwargidansa duka ne bayan wata 'yar jayayya da shiga tsakaninsu da misalin karfe 6:30 na sa
Gwamnatin jihar Taraba da kungiyar Kristocin Najeriya CAN reshen jihar Taraba, ta karyata Sarkin Kano, Mai martaba, Muhammadu Sanusi II, akan maganar da yayi na cewa an kashe Fulani 800 a shekarar da ta gabata.
Wani kasurgumin barawo dake badda kama kamar ta mahaukaci mai suna Olayinka Ogundamiro ya shiga hannun jami'an tsaron rundunar 'yan sandan Najeriya na shiyyar jihar Legas bayan da dubin sa ta cika. Kamar dai yadda muka samu daga
Sanannar jarumar nan a da ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood a shekarun baya watau Fati Muhammad ta bayyana aniyar ta na auren wani fitaccen malamin addinin Islama mai suna Mallam Datti Assalafi. Jarumar ta bayy
Sanannar jarumar nan ta wasannnin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Khadija Mustapha ta bayyana cewa ita da cikakken goyon baya da kuma masanaiyar iyayen ta ta fara harkar fim. Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin
Ana cikin zaman dar-dar a jihar Plateau dake a arewacin kasar nan bayan da shugaban kungiyar fulani makiyaya na yankin suka bayar da sanarwar kashe masu dan uwa tare kuma da sace masu shanu fiye da 350 a karamar hukumar Riyom.
Labari mai dadin da muke samu daga majiyar mu na nuni ne da cewa sojoji da kuma mafarauta sun samu nasarar kashe wasu manyan mayakan kungiyar nan ta Boko Haram dake ci gaba da yaki da jami'an tsaro a garin Madagali, jihar Adamawa.
Mudathir Ishaq
Samu kari