Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar jamhuriyyar Musulunci na Iran, Hassan Rouhani, yayi kira ga hadin kan kasashen musulmai tare da nesantar da kan su daga dogaro da taimakon kasashen waje dan magance matsalolin da musulmai ke fusknanta
Babbar akawun gwamnatin jihar Legas, Abimbola Shukurat Umar, ta shaidawa kotu cewar ta samu sako a wayar ta daga gwamnan jihar a ranar 10 ga watan Fabrairu, 2016, dake umartar ta biyan Naira miliyan 50 zuwa wani asusun ajiya dake
Wasu yan uwana ne suka kira ni cewa makiyaya sun kawo mana hari, har ma sun fara banka ma gonakinmu wuta, don haka na aika da wakilai na su roke su kan su fita daga garin, sai suka yarda, amma daga karshe suka dawo da yawansu, dau
Mallaman addinin musulunci guda1800 suka hadu suk yi fatawa akan haramcin kuna bakin wake, a cikin wata sabuwar littafi da gwamnati kasar Pakistan zata kaddamar a ranar Talata Kasar Pakistan ta dade tana fuksantar barazana
A yau ne gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, ya rantsar da kwamishinoni hudu a jiharsa wadanda suka hadar da har da wata farfesa ta jami'ar Usman Danfodio. Farfesa Aishatu Madawaki ta kasance farfesa ta farko a duk fadin
Barayin baturin motoci a sakatariya na jihjar Katsina suna kara karuwa, wanda a halin yanzu ta haifar da rashin tabbas tsakanin ma'aikatan gwamnati da abokan ci gaba. Wani ma'aikacin gidan rediyo na jihar ya ce kimanin baturi 16..
Wani sabon faifan bidiyo da kungiyar Boko Haram ta saki a ranar litinin ya nuna wasu 'yan mata fiye da 12 da suka amsa cewar suna daga cikin ragowar 'yan matan Chibok da kungiyar ke rike da su. Da yawan 'yan matan sun bayyana dauk
Rahoto kan ridan Misis Nabila Umar Sanda Galadima daga musulunci zuwa addinin kirista ya zamo zancen gardama a Jos, babban birnin jihar Filato. Ta hadu da wani injiniya mai suna Simput Dafup karo na farko a Dubai.
Tsohon shugaban kasa, Olusegu Obasanjo, ya bayyana haka ne a jiya, Litinin, yayin da shi da matar sa, Bola Obasanjo, suka ziyarci gwamnan. "Da ace kashi hamsin (50%) na gwamnonin Najeriya zasu zama masu kwazo kamar ka da Najeriya
Mudathir Ishaq
Samu kari