Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Malamin yana fadin cewa rashin adalcin da ake yi ma Fulani ne dalilin daya haifar da wannan rikici: “An siyar da burtalolin da makiyaya ke amfani dasu wajen kiwon dabbobi, kuma gwamnati na gani, babu ab
Wani direban mota dan shekara 36, Emmanuel Peter, ya gurfana a gaban kuliya dake unguwar Karu a Abuja, wanda ake tuhumarsa da aikata laifin ɗauke matar makwabcinsa, Felicia Akpeku. Wannan laifin da direban ya aikata ya sabawa sash
Rundunar hukumar jami'an tsaro na SSS sun bayyana yadda suka kama Don Waney hukumar SSS ta ce Don Waney ne ya dauki nauyin kashe- kashen da akayi a ranar bukin sabuwar shekara da yayi sanadiyar mutuwar mutane 23 a jihar Ribas
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito makwabtansu ne suka fara ganin gobarar, inda suka rugo da nufin ceton su, amma shigarsu gidan keda wuya bayan sun kashe wutar, sai suka tarar da gawar iyalan a cikin uwardaka, yayin da suka tarar da gaw
Rikcin jami’ar koyarwa da likitanci na Jos sai cigaba tada kura yayin da likitocin sama da 400 suka gudanar zanga-zanga da akwatuna gawa da misalin karfe 8.30 na safiya ranar Laraba likitocin asibitin (JUTH) suka yi zanga-zan
Ministan ya tabbatar da cewar an yi bikin shiga sabuwar shekara da shi a kauyensu, Ekeremor, amma a ranar 2 ga watan Janairu ya bar garin, inda yace a ranar 31 ga watan Janairu Karowei ya same shi da tare gungun yaransa, inda suka
Wannan budurwa da ba’a bayyana sunanta ba ta bayyana hakane yayin da take hira da wasu samari guda biyu, wanda suka dauke ta wayar ta yayin da take ta sakin baki, sai dai hirar tayi kama da irin hirar da matasa suka saba yi a tsak
Wani jigon jam’iyyar APC kuma makusancin shugaban kasa, Alhaji Muhammad Ibrahim Daura, yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, da yayi murabus daga mukaminsa na ministan man fetur don mayar da hankali wajen ceto kasar.
Mallamin addinin Krista da yaki amincewa jami’an hukumar SSS su tafi da shi a lokacin da suke kama shi a Jos, yace yaki amsa gayyatar da hukumar SSS suka mishi saboda ya saba ka’ida Isa El-Buba ya bayyana haka ne a ranar Talata a
Mudathir Ishaq
Samu kari