Likitioci sun gudanar da zanga-zanga da akwatunar daukar gawa a jami’an koyarwa na Jos (JUTH)

Likitioci sun gudanar da zanga-zanga da akwatunar daukar gawa a jami’an koyarwa na Jos (JUTH)

- Likitoci sun gudanar da zanga-zangar Lumana a jami'an Jos

- Shugaban kungiyar Likitocin jami'an koyarwar na Jos (JUTH) ya jaograncin zanga-zangar da aka gudanar a saifyar Laraba

Rikcin jami’ar koyarwa da likitanci na Jos (JUTH) sai cigaba tada kura yayin da likitocin sama da 400 suka gudanar zanga-zanga da akwatuna gawa.

Da misalin karfe 8.30 na safiya ranar Laraba likitocin asibitin (JUTH) suka zanga-zanga akan nuna rashin goyon bayan ga shugabancin dareaktan asibitin, Ferfesa Edmund Banwat.

Likitioci sun gudanar da zanga-zanga da akwatunar daukar gawa a jami’ar koyawar na Jos (JUTH)
Likitioci sun gudanar da zanga-zanga da akwatunar daukar gawa a jami’ar koyawar na Jos (JUTH)

A lokacin da Legit.ng ta samu wannan rahoton, shugaban kungiyar likitocin asibitin JUTH, Dakta Paul Agbo, ya jagoranci masu gudanar da zanga-zangar da akwatunan daukar gawa.

KU KARANTA : Al’amarin Najeriya bai fi karfin Buhari ba – Kungiyar BSO

Likitocin sun rubuta a jikin kawalayen da suka dauka a lokacin gudanar da zanga-zangar cewa “A zo a ceci asibitin JUTH daga ferfesa Banwat wanda wa’adin sa na matsayin daraektan asibitin ya zo karshe”.

A cikin korafe-korafen da suka yi akan, Ferfesa Banwat, sun ce ya ki bin umarnin kotu akan dakatar da shi da tayi daga korar wasu likitoci daga asibitin, da kuma yunkurin zartar da hukuncin kin biyan wadanda ba su zo aiki albashin su ba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel