Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Diya ga fitaccen jarumin nan marigari Rabilu Musa Danlasan da aka fi sani da Ibro mai suna Jawahir Rabilu Musa za ta amarce a gobe goben nan ranar Asabar, 20 ga watan Janairun wannan shekarar. Kamar dai yadda muka samu, Jawahir
Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Tijjani Asase ya wallafa budaddiyar wasika zuwa ga daukacin abokan sana'ar sa dake a masana'antar ta Kannywood inda ya bayyana ra'ayin sa game da al'amurra da dama. Jarumin
Shugaban majalisar tarayyar Najeriya sannan kuma shugaban majalisar dattijai duk dai ta Najeriya Dakta Bukola Saraki a jiya ya bayyana cewa zartar da kudurin dokar nan ta yadda za'a gyara bangaren harkallar man fetur ta
Yayin da ake ta shire-shiren gudanar da zabukan kananan hukumomi a jihar Edo dake a yankin Kudu maso Kudancin kasar nan a farkon watan Maris mai zuwa, alamun barkewar rikici na ta kara bayyana a cikin jam'iyyar APC mai mulki a jih
Ba sa gogan naka ya rikice ba, ya daburce gaba daya, yana ta kokarin farfado da Dan Achaban, yayi yayi, har ya gaji, da yaga babu Sarki sai Allah, sai ya sa kuwwa, yana kiran jama’a su kawo masa agaji, duk jikinsa yayi sanyi, tsor
Labarin da muke samu yanzu na nuni ne da cewa ma'aikatar ilimi ta jihar Nasarawa ta sanar da korar shugaban makarantar Sakandiren nan ta garin Eggon tare da wasu malamai su uku bisa dukan daliban su da suka yi da ya wuce misali.
A jiya ne dai kungiyar malaman makarantar firamare dake a jihar Kaduna watau Nigeria Union of Teachers a turance ta sanar da matsayar janye yajin aikin da ta shiga na har sai- baba-ta-gani sannan ta kuma umurci dukkan 'ya'yan ta
Kotun daukaka kara dake zaman ta a garin Abuja, babban birnin tarayya a jiya ta tsayar da ranar 15 ga watan Maris mai kamawa a matsayin ranar da zata fara sauraren karar da wani soja da aka kora mai suna Manjo Janar Ibrahim Sani
Kungiyar ta sanar da sauyin ne a ranar Alhamis 18 ga watan Janairu, inda ta bayyana cewa hakan ya zama wajibi duba da abubuwan dake faruwa a Najeriya, musamman kashe kashen da ake yi a jihohin Benuwe, Taraba, Adamawa, Kaduna.
Mudathir Ishaq
Samu kari