Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi jan hankali ga al'ummar kasar nan ta Najeriya da su guji dukkan abun da zai jawo tashin hankali a zabukan shekarar 2019 mai zuwa. Haka zalika shugaban kasar ta Najeriya ya bayyana
Wani babban mallami jami’an Northwest dake jihar Kano, Ferfesa Umar Labdo Muhammad, ya ce asalin jihar Benwue ta Fulani ce saboda tarihi ya nuna Fulani sun ci jihar Benuwe da yaki a lokacin daular Usamniyya na Sokoto
Shugaban hukumar nan dake ke kula da fasahar kere-kere da zanen taswirar ababen hawa ta gwamnatin tarayyar Najeriya watau National Automotive Design and Development Council (NADDC) a turance watau Jelani Aliyu ya kai wata muhimmiy
Wannan Sanata ya fito ne daga mazabar Anambra ta tsakiya, Sanata Victor Umeh ya samu nasara zaben daya gudana ne a satin daya gabata, inda ya samu kuri’a 64,879, yayin da abokan karawarsa basu samu kuri’a ko dubu daya ba.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito da kyar jama’a suka kwanto gawarsa daga saman, saboda wutar ta makalar da shi tun a cikin dare, har sai da safiyar Alhamis din aka sako shi, wanda hakan yayi sanadiyyar dauke wuta a unguwar.
Wani wanda abin ya faru a gaban shi ya shaidawa majiyar mu cewar, matar wanda take dauke da ciki har na tsawon wata takwas, ibtila’in ya faru da ita a dai dai lokacin da wani jami’in fasa kauri ya harba harsashi cikin iska da...
Jami’an Cambridge dake kasar Birtaniya ta gudanar da bincike da inji mai aikin da kansa (Robot) wajen gano wani sanadari mai suna, triclosan, dake cikin abun wanke baki zai iya hana malaria shiga jikin dan Adam
Kungiyar malaman makarantun Najeriya, shiyar jihar Kaduna ta janye daga yajin aikin da suka fara. Wannan labari ya bayyana ne bayan wani taron gaggawa da sukayi. Ku kasance tare da NAIJ.com Hausa domin samun cikakken rahoto
Wasu 'yan bindigan da ba a sani ba sun sace wata yarinya mai shekaru 14 a yankin karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina. Mahaifin yarinyan ya ce 'yan bindigar sun kai hari a gidansa a misali karfe 1:30 na safiyar ranar Alhamis
Mudathir Ishaq
Samu kari