Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki da suka hada da kwamitin gudanarwa na kasa, gwamnonin jam'iyyar da ma wasu manyan masu fada a ji a jam'iyyar za su yi wata tattaunawa a ranar Laraba mai zuwa a hedikwatar jam'iyyar dake a
Shugaban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, watau Prince Uche Secondus ya bayyana cewa a halin yanzu 'yan kasar nan na fuskantar wani irin bakin mulki mai cike da son kai da rashin adalci a karkashin shugabancin shugaba
NAIJ.com ta fahimci cewa, a yayin binciken wannan barawo, an same shi tattare da katin shaidar ma'aikatan 'yan sanda har kashi uku daban-daban, wanda lamarin ya kara tabbatar da cewa ya shahara da aikata ta'addanci na halin bera.
Labarin da ke iso mana daga majiyar mu ya tabbatar mana da cewar dakarun sojojin kasar Siriya dake fama da rikikin yakin basasa na tsawon shekaru sun samu nasarar harbo wani jirgin yakin yahudawan Isra'ila mai suna F-16.
Karamar ministan kasafin kudi, Zainab Ahmed Sahmsuna, ta bayyana ranan Alhamis cewa gwamnatin tarayya da jihohin yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun kashe $6.4 billion a yankin tsakanin shekarar 2016 zuwa 2017.
Ahmad Salkida, wani dan jaridan da ya shahara da alaka da Boko Haram yace kada a yaudaru da sanyin da Shekau yayi a sabon faifan bidiyo da ya saki wanda ke nuna gayiyansa. Shekau ya saki sabuwar bidiyo inda yace ya gaji kuma.
Magajin gari, ya mika mata kyautar lambar yabo, da kuma kudade da jimillarsu ya kai miliyoyi, domin agaza ma ritayar tata bayan rayuwar 'taimakawa al'umma akalla 28,000', inji shi. Ya kuma dauki alkawarin tayar da gidauniya
A jihar ta Kano, akwai 'yan jagaliya bilaa-adadin, kuma ana zargin gwamnatoci da koya musu shashanci ba sana'a ba, saidai wannan karon, gwamnatin na kokarin magance matsalar ta zaman banza da kashe wando, da ma ci da zuci
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yanke shawarar cewa, har yanzu kofa bude take ga duk jiga-jigan ta masu sha'awarar tikitin ta na takarar shugaban kasa a zaben 2019, inda masu ruwa da tsaki suka zura idanu domin ganin wanda yunkuro.
Mudathir Ishaq
Samu kari