Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babban kotun birnin tarayya dake, Maitama Abuja, ta gargadi sanata mai wakiltar mazabar Bauchi na tsakiya, Isah Misau, akan yin magana a kafofin watsa labaru akan game da laifufukan da ake tuhumar sa a dake gaban kotu
Ina fata zaki tsaya da addininki a Arewa, dan idan ki ka sake ki ka kawo shi nan, toh kin mutu kawai, ina so ki fahimci ba da wasa nake ba, kuma mu inyamurai ba zamu karbi addinin Almajirai ba, don haka kada ki shigo yankin mu, ko
An shawarci shugaban kasa, Muhammadu Buari kada ya dauki, tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, a matsayin makiyin sa saboda budadiyar wasikar da Obasanjo ya rubuta yana kalubalanatar yanayin shugabancin sa
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi fashin baki a kan korafe-korafen da ma'aikatan jihar jeyi bisa ga cire wani kaso na albshinsu na wata. Jaridar NAIJ.com ta samu wannan labari ne daga jawabin mataimaki na musamman ga Gwamnan jihar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka tana matukar girmama nahiyan Afrika a wata wasika da ya aikawa kungiyar gamayyar ksashen Afrika AU wasikar yazo ne mako daya, bayan an zargi Donald Trump da sukar mutanen Afrika
Iyalan marigayi hadimin Gwamna Kashim Shettima, Muhammed Azare, sun samu gudunmawar kimanin naira miliyan 11 daga jami’an gwamnati, a ranar Lahadi, 28 ga watan Janairu. Gwamna Shettima ne ya kafa asusun taimakon domin basu tallafi
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bada tabbacin cewa jam’iyyarshi, APC, zata yi nasara a zaben shugabanci kasa sannan kuma zata riko jihohinta 24 a 2019. Ya fadi haka ne a wani hira da yayi a shirin gidan talbijin na Channels
Fusatattun ‘yan jam’iyyar PDP da APC dake majalissar Dokoki da na Dattawa sun fara tunani sauya sheka zuwa kungiyar siyasa da Obasanjo ya kafa dan samun nasara a zaben 2019 da za a gudanar dan kawo karshen mulkin jam'iyyar APC
Labarin da muke samu sun tabbatar mana da cewa tsohuwar fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta sake zama amarya a karo na biyu a rayuwar ta. Mun samu dai cewa jarumar ta sake aure ne a ranar
Mudathir Ishaq
Samu kari