Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Rai ya baci bayan alkalin wasa, Sam Agba, dan asalin jihar Kuros Riba ya hana kungiyar Katsina bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan dan wasan baya na kungiyar Kwara United, Chinedu Sunday, ya saka hannu ya hana kwallon da dan
Wani bincike ya tabbatar da cewar Babangida da magoya bayansa na kulle-kullen kafa Mohammed ya zama gwamnan jihar Neja. Saidai hakan ya zo da sarkakiya domin gwamnan jihar mai ci dan tsohon soja ne sannan suruki ne ga tsohon shuga
Wata sarkakiya da har yanzu ba a iya warware ta ba ita ce yadda mata suka zama sune ke mulkin masarautar Daura. Abin tambayar shine; dama mata ne suka kafa masarautar tun farko ko kuwa sun gada ne daga wurin wani namiji kuma suka
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi 44 a jihar Kano a ranar Lahadi Ganduje yace nasarar da APC ta samu ya nuna mutane Kano suna goyon bayan gwamnatin sa da jam'iyyar APC
Fatima ta ce, bayan mayakan kungiyar sun tafi da ita sai suka aurar da ita ga wani daga cikinsu. Saidai mijin nata ya mutu a wani gumurzu da sojin Najeriya. Bayan rasuwar mijin nata ne sai mayakan kungiyar suka daura mata bama-bam
Ba na nadamar rabon kaskon suya ga jama'ar mazaba ta. Masu kira na da "Sanata mai kaskon suya" kamata yayi su kira ni da "Sanata mai bayar da tallafi" domin hakan yafi dacewa. Ba iya kaskon suya na raba ba. Me zaka bawa matar dake
Kaakakin rundunar Yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyana cewa sun kama Faston ne tare da abokin satarsa, Israel Animashaun a ranar 1 ga watan Feburairu a karkashin jagorancin jarumin dansanda Uba Adam na rundunar SARS.
Mahauta 95 sun kamu da cutar Brucellosis a Bauchi mataimakin Daraktan hukumar dake kula da lafiyar Dabobi karkashin ma’aikatan Noma da Ma’adanai na jihar Bauchi, Dakta Istifanus Irimiya, ya bayyana haka a ranar Juma'a.
Wani dan jihar Borno, Ibrahim Buppa, dan shekara 16 ya bayyana yadda yan Boko Haram suka kashe mahaifinsa. Yana dan shekara 13 yan Boko Haram suka kashe mahaifinsa kuma har ila yau bai sanda inda mahaifiyarsa take ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari