Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotannin da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa farashin gangar danyen mai ta yi tashin gwauron zabo a kasuwannin duniya biyo bayan dambarwar siyasar da yanzu haka take wanzuwa a kasar Iran. Mun samu dai cewa farashin
Shugaban hadakar kungiyar matasan Yarbawan Najeriya mai suna Cif Jackson Lekan Ojo ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yafi cancanta da ya jagoranci kasar nan ta Najeriya a zabe mai
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa jami'an tsaron kasar Kamaru dake makwaftaka da Najeriya daga kudu su kimanin 80 ne suka yi wa kasar Najeriya kutse ta bakin iyakar ta da jihar Kuros Ribas. Sai dai jami'an
" Yace Ja da baya bai zam tsoro ba, kuma idan suna takama da Yan siyasa da suka fito da rundunar su ne, muma muna da yan siyasa a irin wannan tsari, zamu shiga Kano, kuma za muyi taron da ya ninka wannan yawa.”
Daga karshe Kwamishinan ya bayyana jami’an tsaron da rundunar Yansanda ta jibge a matsayin wajibi don gudun ko ta kwana, musamman daga bangaren Sanata Kwankwaso, ta yadda zasu yi maganin masu tayar da hankali..
Makarantar Kitabu Wal-Sunnah dake layin sarkin Huda, Hayin Dogo Samaru dake karamar hukumar Sabon garin Zariya Kaduna ta shirya wa ‘yan sara-suka taron kara sanin juna da ‘yan siyasa ke amfani da su wajen bangar siyasa kasar
Shugaban cibiyar bincike da kuma hana yaduwar cututtuka ta kasar Najeriya mallakin gwamnatin tarayya watau Nigeria Centre for Disease Control (NCDC) a turance mai suna Dakta Chikwe Ihekweazu ta sanar da mutuwar mutane da dama a
An hangi mai tsawatarwa na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa a yayin taron yana jagorantar wasu gungun kauraye da yan daba, haka zalika shi ma wani dan majalisar dokokin jihar Kano, Abubakar Zakari an hange shi yana d
Wannan kyakkyawan saurayi da Rahama ta mutun mawa kuwa shi ne, Alexx Ekubo, fitaccen jarumin fina finan turanci, wanda aka fi sani da suna Nollywood, haka zalika jarumi Alex ta kasance tsohon dalibin kwalejin tarayya ta garin Daur
Mudathir Ishaq
Samu kari