Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An dai caccaki shugaba Buhari kan kasa ko ziyartar jihar ta Benue, domin jaje ko ma bin kadi na me ke faruwa. Kisan da ake a yankin, na rashin hankali ne, inda kowanne bangare kan kashe da sare kowa, ba babba ba yaro, babu mace
Rayuwar al’umma na cikin matsala, ba zamu zauna mu zuba ido ba, ba tare da neman kariya ba, dole ne gwamnatin tarayya ta dauki matakan gaggawa don hana zubar da jinni a kasar nan. Sannan kuma Fulani cikkakun ‘yan kasa ne
Kwamishanan ilimi, kimiya da fasahan jihar Kaduna, Ja’afaru Sani, ya bayyana wannan ne a wata hira da manema labarai a Kaduna inda yace za’a karawa dukkan malaman makarantu kasha 27.5, sannan Karin kasha 5 ga malaman da zasu karan
Tunda farko, ance matar ta samu juna biyu da saurayin, shi kuma ya amince ya aureta. Iyayen matashin sun ki amincewa da auren saboda banbancin shekaru 15 dake tsakanin matashin da amaryar. Gabanin daurin auren, amaryar ta biya sa
asiru barade yana fadin cewa shugaban karamar hukumar su, Abubakar Dantsara tare da hadin bakin wani hakimi ne suke neman tayar da hankali a kauyensu, ta hanyar nada wani jigon jam’iyyar APC a matsayin dakacin su.
Dan fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa a masana'antar fim watau Ali Nuhu mai suna Ahmad ya bayyana cewa yana da burin duniya ta san shi fiye da mahaifin sa a harkar. Ahmad Ali Nuhu din dai ya bayyana hakan ne a ciki
Labari mai dadin da muke samu daga majiyar mu na nuni ne da cewa sojoji da kuma mafarauta sun samu nasarar kashe wasu manyan mayakan kungiyar nan ta Boko Haram dake ci gaba da yaki da jami'an tsaro a garin Madagali, jihar Adamawa.
Sakamakon cewa gwamnan jihar Zamfara da mataimakinsa ne masu alhaki a kashe-kashen da ke faruwa a jihar Zamfara, gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya lashi takobin kashe sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya a siyasance idan
Tuni dai kamar yadda muka samu kwamishinan 'yan sandan Najeriya dake a jihar Legas Mista Celestine Okoye har ya umurci sadaukan rundunar sa da su bi sahun sundukin tare da kamo wanda ya shigo da shi a cikin kwana daya.
Mudathir Ishaq
Samu kari