Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar larabar da ta gabata ne, manyan jagorori na jam'iyyun APC da PDP suka ƙulla yarjejeniyar hadin gwiwa da ƙungiyar dake yunƙurin ƙaddamar da sabuwar jam'iyya, wadda tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ƙuduri kafa wa.
Dansanda mai shigar da kara, Sajan Hayatu Musa ya shaida ma kotu cewa uban yara, Malam Baba Ibrahim ne ya kai musu karar surukinsa mai suna Mohammed Baushe, mai inkiya Gareji da cewar yayi lalata da yayansa su biyu.
Kamar yadda mutane dayawa suka sani sauro yana daga cikin kananan kwari amma bala’in sa yafi yawa sosai binciken da wasu likitocin kimiyya suka gudanar sun gano dalilai shida dake sa sauro suka fi son cizon wasu mutane
Rundunar ‘yansadar Jihar Benuwe sun samu nasarar kama mutanen da ake zargi suna da hannu wajen kashe Fulani makiyaya guda bakawai tare da kona gawarwakin su, wanda ake zargin gugun 'yan Kabilar Tiv ne suka far musu a ranar Laraba
Wasu 'yan fursunan ma dai, saboda tsabar sabo da zaman kurkuku, sun gwammaci su zauna a kurkukun ko bayan sun gama zaman kason nasu. Sukan gwammaci su sake aikata laifi domin su koma zaman cin abinci kyauta ba tare da wahala ba
Obi Okeke, da aka fi sani da Dr Bugatti, ya sayi motar Mr Schwarzenegger kirar Bugatti Veyron a kan kudi dala miliyan biyu da dubu dari biyar, watai kusan naira biliyan daya fa kenan, a wannan zamani na Buhariyya da talauci
Duk da bai yarda ya furta sunan kowa daga cikin mutanen da ya kira 'yan jari hujjar ba, Farfesa Sagay, ya ce sun mamaye harkokin mulki a fadar shugaban kasa. Sannan ya kara da cewa, lokaci ya yi da shugaba Buhari zai yakice su tun
Kungiyar yan kasuwan man fetur na Najeriya (IPMAN) sun shirya gina matatun mai na dala biliyan $3bn wanda yayi dadai da naira triliyan(N1.08t) a jihohi guda biyu a Najeriya ce tana son ta gina matatun a jihar Kogi da jihar Bayelsa
Saidai jam'iyyar adawa ta PDP ta ce jam'iyyar APC na kokarin kara yaudarar 'yan Najeriya ne kamar yadda suka yi a shekarar 2015 yayin yakin neman zabe. Sakataren yada labaran jam'iyyar PDP, Kola Ologbondiyan, a wani jawabi da ya y
Mudathir Ishaq
Samu kari