Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A sakamakon haka ne, a wani littafi Fruits of Warm Climates wallafar wata mata, Julia Morton, da kuma mujallai daban-daban na kiwon lafiya sun bayyana cewa, yawan amfani da lemun tsami ya kan haifar da cututtuka da suka haɗar da.
Kamani guda tilo da yafi tarawa Atiku Abubakar kudade, watau Intels Nigeria Limited, wanda ke Legas a tashar jiragen ruwa, wanda ke sauke mai da ayyukan hada-hadarsa shi-shi kadai shekaru kusan 20, ya shiga komar hukumar NPA
Al'ummar hausawa kamar sauran al'ummomi suna da nasu tsarin da manufa wajen gudanar da harkokin auratayya a tsakanin su. Wannan kuwa a cakude yake da hanyoyin su na gargajiya da kuma wanda suka samu a tafarkin addinin musulunci.
Siswe Kupelo, shugaban asibitin yankin, ya bayyana wa manema labarai cewa, sun sami matsalar ne, bayan da suka ci saniyar, a bayan ta zama mushe, inda suka tsure da gudawa da amai da ma ciwon ciki, wanda ga dukkan alama
A yayin da mutum ke shaƙar hayaƙin sigari, akwai ƙwayoyin cutar daji dake yado a sassan jikin mutum wanda ke farawa daga hunhu sannan su ƙarasa zuwa sauran dukkanin jiki, wanda idan abin yayi kamari sai dai rai kuma yayi halin sa.
Labaran da suke zuwa mana na nuni da cewa wata gidauniyar tallafawa marasa lafiya ta musulunci daga kasar Sudan mai suna Patients Helping Fund Sudan a turance zata dauki nauyin yiwa marasa lafiya kimanin 250 tiyata kyauta a asibit
Kawo yanzu dai kungiyar wasan kwallon kafa ta Najeriya watau Super Eagles ta samu nasarar kaiwa wasan karshe a cigaba da ake yi da gasar cin kofin nahiyar Afirka ta yan wasan da ke murza leda a nahiyar da ake kira CHAN.
Rikicin makiyaya da manoma dai ya ki ci, ya ki cinyewa a yankin Arewa maso tsakiyar Najeriya. An yi asaran rayuka; na mutane da dabbobi a cikin sabuwar shekaran 2018 kadai. A ranan 1 ga watan, an hallaka yan jihar Benue 70 ba gair
Ko shakka babu ita ma al'ummar Hausawa kamar yadda aka san su da dadadden tarihi musamman ma da fannin al'adu da kuma zamantake, ta na da na ta kalar rawa da ake yi idan har bukatar hakan ta taso. NAIJ.com ta tattaro maku wasu rab
Mudathir Ishaq
Samu kari