Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yanzu dai kasashen UAE mai Dubai, da Saudiyya, na kokarin hada kai domin hado kan masu tada kayar baya na kungiyoyin Sunni daban daban domin su samu su kawar da gwamnatin Houthi mai mulki. Kasashen Turai dai sun mara wa shirin
Majalisar dokokin jihar Jigawa, ta zartar da amincin ta kan wasu sabbin dokoki 9 cikin 15 da kundin tsarin kasa ya tanadar, ciki har da sabuwar dokar da take bai wa matasa damar takarar siyasa wanda majalisar zartaswa ta gindaya.
A cikin shirin gwamnatin tarayya da take ci gaba da aiwatar wa na yaso 'yan asalin ƙasar Najeriya daga ƙasar Libya, ta sake ciccibo wani ayari da suka shiga ƙangin ƙaƙani-kayi, inda suka sauka a filin jirgin sama na Fatakawal.
Duba da tsararren labarin ne yasa gwamnan ya bayyana Matar tasa a matsayin wata marubuciya da za ta shahara a nan gaba kadan, yace har sai ta ninka Wole Soyinka da Chinua Achebe wajen sharara a harkar rubuce rubuce.
A lokacin da yake jawabi a taron, tsohon shugaban kasar yace wasikar da yayi zuwa ga shugaba Buhari a makon daya gabata yayi tane ba bisa ka'ida ba, duk da dai cewar jimamin yanda kasar take ciki ne yasa shi rubuta wasikar
Yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram ashirin da shida sun saduda sun mika wuya ga jami’an soji karamar hukumar Damboa, jihar Borno a Arewa maso gabashin Najeriya. An bayyana yan ta’addan da suka tuba a ranan Juma’a a garin Mai
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito bayan mika sakon ta’aziyyarsa ga gwamnan jihar tare da mukarrabansa, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya mika kyautan naira miliyan goma ga iyalan wadanda suka mutu daga bangarorin Tibi da na Fulani.
Shi dai Kingibe, a baya, ya rasa irin wannan kujerar tasa a mulkin PDP, bayan da Ummaru Yar'aduwa ya kore shi yana tsaka da aiki, dawowarsa daga rashin lafiya, inda aka ce ya so yayi juyin mulkin cikin gida ya dora kansa mulki.
An bayyana cewa makamai mai linzami da kasar Amurka ta gwada domin kalubalantar kasar Koriyta ta Arewa bai yi nasara ba Amurka ta harba makami mai linzamin Aegis Ashore daga jirgin yakin ruwa wanda ya tuntsure ya fado kasa
Mudathir Ishaq
Samu kari