Sassan jiki 10 da hayaƙin sigari yake yiwa lahani

Sassan jiki 10 da hayaƙin sigari yake yiwa lahani

A yayin da mutum ke shaƙar hayaƙin sigari, akwai ƙwayoyin cutar daji dake yado a sassan jikin mutum, wanda ke farawa daga hunhu sannan su ƙarasa zuwa sauran dukkanin jiki.

Duk da daƙilewar shahara tare da raguwar mashayan sigari, har yanzu tana daya daga cikin musabbabin mutuwar mutane da dama musamman a ƙasar Amurka.

Sigari
Sigari

Hasashe ya bayyana cewa, a duk shekara kimanin mutane 480, 000 ke rasa rayukan su a sakamakon cututtuka da shaye-shayen sigari suka janyo.

KARANTA KUMA: Tsaro: Zamu watsa dakaru cikin yankuna daban-daban - Buratai

Legit.ng ta kawo muku jerin sassan jiki 6 da hayaƙin sigari yake yiwa lahahi.

1. Hunhu

2. Fatar jiki

3. Mahaifar mata

4. Mazakutan namiji

5. Zuciya

6. Idanu

7. Hanta

Jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, shugaban hafsin sojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai, ya bayyana cewa sauran ƙiris su ƙaddamar da sabbin atisaye a sassa daban-daban.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng