Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tirka tirkan siyasar jihar Kano ta dauki wani sabon salo inda giwayen dake fafatawa a cikin wannan takaddama, tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje suka raba gari na dindindn.
Dan uwan mahaifiyar Zainab, mai suna Tajudeen Alhaji ya bayyana cewa Zainaba ta fita gida ne a ranar Asabar din aka tsinci gawarta, da nufin za ta je banki don cire kudin da za ta yi amfani da su a yayin tafiyar da za tayi zuwa Za
Hukumar dake kula tare da hani ga ta’ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) a Jigawa ta kama wani mutumi da makamai a hanyarsa ta zuwa jihar Benue. Mataimakin shugaban NDLEA a Jigawa, Oko Micheal ya bayyana hakan ga yan jarida.
Shari'ar da aka shafe shekaru shidda ana gudanarwa dangane tuhumar EFCC akan zambar kudi ta tsohon dan majalisar dattawa, Sanata Danjuma Goje, ta sake samun tsaiko a yayin da rashin lafiya gadan-gadan ta riski alkali mai shari'ar.
Kadan daga cikin alamomi da mutum zai gane yana dauke da cutar kansa sune; yawan tari ma tsayi, zubar da jini ba tare da wani dalili ba, bayyanar kumburi mai tsuro tamkar kari a jikin mutum, ramewa da kasala, da kuma ciwon ciki.
Dansanda mai kara, Inspekta Samad Aliui ya shaida ma kotu cewa a ranar 30 ga watan Janairu ne matasan suka aikata wannan ta’asa a wani gida dake titin Farajimi, unguwar Agodi na garin Ibadan, da misalign karfe 1 na dare.
Shi dai itace ruman a turance ana kiran sa Pomegranate, kuma ya samo wannan suna ne daga sunan sa larabci wato Rumman, inda mai duka Allah madaukakin sarki ya ambata a wurare daban-daban a cikin ayoyin sa na Al-Qur'ani mai girma.
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito ASP na fadin matashin ya aikata wannan aika aika ne a tashar Aradagun dake garin Badagry, inda ya fasa kwalba, ya caka ma mamacin a hannunsa, nan da nan jinni ya yanke masa, sai mutuwa.
Sanatan ya bayyana ma majalisar dattawa cewa ayyukan sace sacen mutane, fashi da Makai da garkuwa da mutane ya zama ruwna dare a jihar Kaduna, amma duk da haka gwmnatin tarayya bata nuna damuwarta na magance matsalar ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari