Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Juma'ar da ta gabata ne, gwamnonin jam'iyyar APC suka dirra a jihar Katsina domin mika ta'aziyyar su ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, a mahaifar sa dake garin Daura sakamakon rashin da yayi a makon da ya gabata.
Kamar dai yadda muke samu daga majiyar mu, Sanata Kabiru Marafa, mamba a majalisar dattijan tarayyar Najeriya dake wakiltar mazabar jihar Zamfara ya yi ikirarin cewa yan bindiga sun kashe akalla mutane 1,400 a jihar a cikin shekar
Yayin da ake ta cigaba da takaddama a tsakanin jami'an 'yan sandan Najeriya da kuma ma'aikatan kungiyar nan ta samar da zaman lafiya watau Nigerian Peace Corps game da babban ofishin ta dake a garin Abuja, yanzu kuma shugaban kasa
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da sauran shugabannin jam'iyyar su ta APC a mahaifar sa ta garin Daura dake jihar Katsina. Wannan ganawa tana zuwa ne bayan kwana guda da ganawarsa da.
Wata kotu dake zamanta a unguwar Kubwa ta birnin tarayya na Abuja, ta zartar da hukuncin ɗauri na har na makonni 8 kan wani mutum mai shekaru 53 a duniya, Ayuba Ibrahim, bisa laifin karan tsaye da ya yiwa dokokin zirga-zirga.
Gwamna Abdulaziz Yari na Jihar Zamfara, ya tuhumi hukumomin tsaro na kasa wajen gazawar su na kare kisan gilla a jihar sa, bayan ankarar da su awanni 24 gabanin afkuwar harin a karamar hukumar Zurmi da ya salwantar da rayuka 39.
Wadannan yaran, almajirai, sune dai Boko Haram ta koya wa akida, sune kuma sojojin lokacin Muhammadu Marwa Tatsine, dama ba'a basu ilimin boko ba, sai suka dauka haramun ce, tunda mun hana su suna yara, yanzu zasu hana mu ta karfi
Gwamnonin APC a ranar Juma’a sunce kudirinsu na zuwa Daura jihar Katsina shine domin suyi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ta’aziyan rashin yan uwansa guda biyu da yayi. Shugaban gwamnonin APC, Gwamna Rochas Okorocha ya bayyana.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yin amfani da farfaganda wajen tafiyar da mulkinta kamar yadda ta yi d farfaganda wajen lashe zabe a 2015.
Mudathir Ishaq
Samu kari