Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jihar ta Kano, akwai 'yan jagaliya bilaa-adadin, kuma ana zargin gwamnatoci da koya musu shashanci ba sana'a ba, saidai wannan karon, gwamnatin na kokarin magance matsalar ta zaman banza da kashe wando, da ma ci da zuci
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yanke shawarar cewa, har yanzu kofa bude take ga duk jiga-jigan ta masu sha'awarar tikitin ta na takarar shugaban kasa a zaben 2019, inda masu ruwa da tsaki suka zura idanu domin ganin wanda yunkuro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ta’aziyya ga iyalan Buratai kan rasuwar Alhaji Yusuf Buratai, mahaifinsa babban hafsan soji, laftanal Janar Tukur Buratai. Sakon ta’aziyyar Buhari na kunshe ne a wata sanarwa daga hannun Adesina
'Yan Najeriya da dama na cikin shanukuba bayan da da yawa suka zabi zaman cikin gida sakamakon bala'in tsada da man fetur yayi wanda kuma hakan yayi sanadiyyar tashin farashin tafiye-tafiye inda ake sayen litar mai a kan Naira 400
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya aika sakon fatan alkhairi da farin ciki ga tawagar Najeriya wadanda ke wakiltan kasar a gasar Olympics wanda aka fara a ranar Juma’a, 9 gta watan Fabrairu a kasar Koriya ta Kudu.
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa fitaccen mawakin nan na fina-finan Hausa mai suna ☆NURA M. INUWA☆ ya samu karuwa a cikin satin da yagabata. Mun samu dai cewa jarumin ya samu da namiji wanda tuni
A kwanan baya dai hakika auren da jarumar nan ta shirin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa watau Khadija S. Islam watau Alawiyya ta yi shi ne ya dauki hankalin jama'a da dama musamman ma dai yadda jarumar take da matukar farin jin
Shugaban kungiyar na kasa, Mazi Okechukwu Isiguzoro, wanda ya mika bukatar a ranar Alhamis, ya ce idan aka hana cin naman zai karfafa sha’anin tsaro a yankin, domin a cewarsu sai ana cin naman shanu ne za a ga Fulani a wuri.
Kasar dai ta Koriya, ta kafu ne karkashin tsarin gurguzu na zamanin da ake yayin hakan a yankin, sai dai, tuni ta balle ta koma tsarin jari hujja, wanda ba kamar na gurguzun ba, ya yarda akwai ababen bauta da addinai na duniya ke
Mudathir Ishaq
Samu kari