Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jarumar nan ta wasan fim din Hausa da ta shiga takaddama a watannin baya bayan wata fira da ta yi a tashar Talabijin din Arewa 24 inda mai shirya shirin Aminu Momoh ya tambayeta wata tambaya game da addinin musulunci kuma ta ki
Fitaccen dan majalisar wakillan nan dake wakiltar mazabar Kazaure, Roni, Gwiwa da kuma 'Yankwashi watau Honorable Gudaji Kazaure ya sha alwashin sai ya kai Buhari kotu idan har ya kuskura yaki tsayawa takarar tazarce a zaben 2019
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya Sadique Abubakar a jiya ya sake nanata kudurin rundunar na kafa wani sansanin aiki a jihar Taraba dake a yankin arewa maso gabashin kasar nan da nufin dakile dukkan rikece-rikicen da yankin
A rananr Alhamis din nan ne, Dakta Joseph Nwobike (SAN), a babbar kotu dake Ikeja ya bayyana cewar babu laifi, idan mai laifi ko mai kara ya bawa alkali kudi, ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a ranar 27 ga watan Nuwamba
A ranar Larabar nan ne Kassim Afegbua mai magana da yawun bakin tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, ya ziyarci Hedkwatar 'Yan sanda dake Abuja, dangane da umarnin da Babban Sufeton 'Yan sanda, Ibrahim Idris...
Wata babbar kotu a Najeriya, tana tuhumar wani babban jami'in gwamnati Ibrahim Tumsah, da kaninsa Tijjani, da kin tabbatar da wanda ya mallaki motocin alfarma 86 a cikinsu. Ibrahim Tumsah, shi ne babban darakta mai kula da...
Binciken ya nuna kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne kuma bashi da kyau Zubie-Okolo dake aikin da kungiyar UNICEF ce yadda aka tace ruwa a Najeriya yazama abun damuwa
A ranar Alhamis din da ta gabata ne, hukumar 'yan sanda da jagorancin kwamshinan ta a jihar Oyo, ta cafke wasu mutane hudu da laifin cin karensu babu babbaka wajen kasuwancin sassan jikin dan Adam a yankin Ayegun na birnin Ibadan.
Kakakin hukumar 'yan kwana-kwana na jihar, Alhaji Sa'idu Muhammad, shine ya shaidawa 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata, inda ya bayyana cewa gobarar ta afku ne da tsakar dare.
Mudathir Ishaq
Samu kari