Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar yaki da masu fataucin dan Adam NAPTIP ta tona asirin wani likita da ta kama ya na siyar da jarirai a asibitin sa dake unguwar Nyanya a birnin Abuja mai magana da yawun hukumar NAPTIP, Josiah Emerole, da ya sanar da haka
Dokar hana kiwo a fili da gwamnatin jihar Taraba da Benuwe ta zartar ya dauki sabon salo yayin da sarkin Kano mai martaba, Muhammadu Sanusi II, ya zargi Gwamnonin da daukar nauyin ‘yan ta’ada dan tada zaune tsaye a jihohin su.
A yayin da wasu 'yan Najeriya ke shawartar hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) da ta fara gurfanar da macijai masu hadiye kudin jama'a, hukumar JAMB ta mika lamarin ga hukumar ta EFCC domin binciken jami'in hukumar dake da
A ranar Litinin din da ta gabata ne, shugaban jam'iyyar adawa ta PDP na kasa Cif Uche Secondus ya bayyana cewa, sauran kiris wasu zababbun gwamnoni dake shugabanci a jam'iyyar APC a Arewa ta Tsakiya su dirfafi jam'iyyar ta PDP.
Kwamishinan 'yan sanda na jihar, Mista Damian Chukwu, ya bayyana hakan a lokacin da yake jawabi ga manema labarai. Ya ce an kubutar da makiyayan a ranar 2 ga watan Fabrairu, ta hanyar hadin gwiwa tsakanin 'yan sanda da kuma...
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kwarmata wa 'yan Najeriya kadan daga cikin batutuwan da suka tattauna da jami'an tsaron kasar nan yayin tattaunawar sirrin da suka yi a fadar shugaban kasar dake a unguwar Villa,
Allah ya tarfa sana'ar wani bahaushe dan asalin Najeriya mai suna Abdullahi MaiKano nono yayin da ya bude shagon sayar da suya a birnin Landan, lamarin da yayi matukar kayatar da 'yan Najeriya mazauna can Landan din da kuma gida
Wani labari maras dadin ji da muka samu daga majiyar mu ta Punch na nuni da cewa wani bakanike mai gyaran tayar mota a garin Mbiabam Ibiono na karamar hukumar Ibiono Ibom a jihar Akwa Ibom mai suna Nkere Uta ta make matar sa
Akalla jirage 36 ne makare da man fetur da dangogin su tare da kuma abincin masarufi ake dakun isowar su tashar jiragen ruwan Apapa da Tin Can dake a gabar ruwan Najeriya, hijar Legas daga 12 ga watan Fabreru zuwa 24 ga watan
Mudathir Ishaq
Samu kari