Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kaakakin rundunar Yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyana cewa sun kama Faston ne tare da abokin satarsa, Israel Animashaun a ranar 1 ga watan Feburairu a karkashin jagorancin jarumin dansanda Uba Adam na rundunar SARS.
Mahauta 95 sun kamu da cutar Brucellosis a Bauchi mataimakin Daraktan hukumar dake kula da lafiyar Dabobi karkashin ma’aikatan Noma da Ma’adanai na jihar Bauchi, Dakta Istifanus Irimiya, ya bayyana haka a ranar Juma'a.
Wani dan jihar Borno, Ibrahim Buppa, dan shekara 16 ya bayyana yadda yan Boko Haram suka kashe mahaifinsa. Yana dan shekara 13 yan Boko Haram suka kashe mahaifinsa kuma har ila yau bai sanda inda mahaifiyarsa take ba.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ayyana cewa shi ba zai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawarar yadda zai magance wasu matsalolin da gwamnatinsa ke fuskanta ba har sai ya koma jam’iyyar PDP.
Wata uwargida, Hadiza Ibrahim, ta bukaci kotun Shari’a da ke Zaune a Minna ta soke aurenta da mijinta saboda bata son shi. Hadiza Ibrahim ta bayyanawa kotu cewa ta gargadi mijin tun daga fari cewa wannan auren dolen da akayi ba za
Yaron yayi karin haske game da cutar kamar yadda Rariya ta ruwaito, inda yake cewa karancin bargon dake taimaka ma gwiwa ta yi aikinta yadda ya kamata ne ke janyo cutar, wanda hakan ke sanya mutum jin matsanancin zafi a duk lokaci
A wani labarin kuma, fitaccen dan jarida, Mahmoon Baba Ahmed ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya a jihar Kaduna, Mahmoon ya rasu ya bar yara da yan uwa da dama, daga cikinsu akwai shugaban ma’aikatan shugaban majalisar dattawa,
Kawo yanzu dai mun samu daga majiyoyin mu cewa akalla shugabannin kasashe biyar ne suka tabbatar da sha'awar su ta zuwa bikin diyar shahararren mai kudin nan na Nahiyar Afrika watau Fatima Aliko Dangote. Haka nan ma dai mun samu
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar siyasa mai suna Rashida Abdullahi ta bayyana cewa suna matukar shan wahala yanzu wajen samun mazajen aure ba wai kin auren suke ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari