Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fatima yar gwagwarmaya ce mai kare hakkin bil adama, wanda har ta kai ga ta samar da wata gidauniya mai suna ‘Mu tattauna zamantakewa’, wanda ya mayar da hankali wajen kulawa da ilimin kananan yara da masu bukata ta musamman.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da hotuna da bidiyon da ya watsu a kafafen sada ra’ayi da zumunta da ke nuna kananan yara yan kasa da shekaru 18 suna kada kuri’a.Ya bayyana cewa wannan aikin yan adawa ne.
A yau Litinin 12/02/2018, Mai girma Gwamna Mohammed A. Abubakar Esq yakai ziyara wa Babba Manajan Kamfanin Mai ta Kasa(NNPC) GMD. Dr Maikanti Baru a ofishin sa dake Ma'aikatar a Abuja. Mai girma Gwamna ya bayyana wa manema labarai
Shahararren marubucin nan, Farfesa Wole Soyinka, ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin marar kuzari a tsarin tafiyar da mulkin Najeriya. Mista Soyinka wanda ya nuna takaicin sa game da halin da shugaban kasar yake ciki...
Muna fatan cigaba da kyautata alaka da hadin kai tsakanin Najerita da Koriya, muna fatan cigaba da tabbatar da zamanlafiya da tsaro, musamman a yanzu da dansa, kuma shugabanmu, Kim Jong Un ya gaje shi wajen yada zaman lafiya
Rikicin tsakanin gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom da takwaransa na jihar Flato, Simon Lalong ya dau sabon salo. Gwamna Ortom ya bada wannan gargadi ne a ranan Litini, 12 ga watan Fabrairu a wani taron masu ruwa da tsaki karkashi
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Gwamnan jihar Zamfara Abdulazeez Yari, ya ce barin kowa ce jiha ta kafa ‘yansandan ta zai magance matsalar tsaro da ake fuskanta a fadin kasar a wata taron kwana biyu gwamnan ya bayyana haka.
Dakarun sojojin Najeriya za su fara gudanar da attisayen, Gudun muzuru a yankin Arewa na tsakiya a cikin wannan mako da kawo karshen rikicin manoma da makiyaya da ya addabi wasu sasan kasar a sanarwar da Femi Adesina yayi.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Muhammad Bello, ya bayyana damuwa da takaici akan yadda ake harkalar cinikin filaye da gonaki a birnin Abuja Bello yayi gargadi duk wanda yake da niyyar sayen fili ko gona a Abuja ya dakata.
Mudathir Ishaq
Samu kari