Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A safiyar yau, Asabar 14 ga watan Fabrairu, jirgin Delta Air yayi saukan gaggawa a babba filin jirgin saman Murtala Mohammad dake Legas jim kadan bayan ya kama da wuta a cikin hazo. Matukin jirgin Delta Air flight DL055 (ATL)ETG
Idan za’a tuna NAIJ.com ta ruwaito yaronsa, Aliyu Musa yana fadin yan bindigan sun dira gidansu ne da misalin karfe 10 na safiyar ranar Talata, 13 ga watan Feburairu, cikin wasu manyan motoci guda biyu, inda suka yi awon gaba da m
Aminu Sani Jaji na jam'iyyar APC (All Progressive Change), shine jagoran wannan kwamiti na binciken yadda dala miliyan 44 suka yi layar bata daga asusun hukumar NIA da kuma cancantar sabon shugaban ta, Ahmed Rufa'i Abubakar.
Sai dai, jim kadan bayan ta sha maganin, sai kawai ta fara haraswa, cikin mintuna 10 ta ce ga garinku nan, inda aka garzaya da ita asibitin garin Musawa, a can likitoci suka tabbatar da mutuwar matar, kuma tuni aka yi mata jana’iz
Shugaban kungiyar makiyayan Miyetti Allah, shiyar jihar Oyo, Yakub Bello, wanda ya bayyana wannan abu jiya Talata, 13 ga watan Fabrairu ya ce sun samu wannan adadin ne sanadiyar kuka da iyalan wadanda aka kashe suka kawo sakatariy
Tsautsayi da hausawa kan ce ba ya wuce ranar sa ya afkawa matar wani dan majalisar dokoki na jihar Katsina, Binta, wadda ta riga mu gidan gaskiya a yayin da ta sha wani tsimi domin samun yalwar ruwan mama don wadatar da jariranta.
A ranar Talata, 13 ga watan Fabrairu, Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki, ya bayyana cewa ya zama dole a daina amfani da zauren majalisa wajen zarge-zarge da kuma magance wasu rikici da suka shafi wasu ba.
Hukumar kare haddura ta kasa reshen jihar Kano, FRSC, ta bakin Kaakakinta, Kabiru Ibrahim Daura ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ya kara da cewa hatsarin ya faru ne lokacin da Motar ta yi taho mu gama da wata babbar mota.
Kaakakin gwamnan jihar Bauchi, Shamsuddeen Lukman ya bayyana dalilin ziyarar da gwamna Abubakar ya kai, shi ne domin jinjina ma shugaban hukumar NNPC bisa jajircewar da ya nuna wajen tabbatar da binciko arzikin man fetir a jihar B
Mudathir Ishaq
Samu kari