Cututtuka 8 da ka iya shafe duniya cikin kiftawar idanu

Cututtuka 8 da ka iya shafe duniya cikin kiftawar idanu

A wani sabon bincike da cibiyar lafiya ta duniya wato WHO (World Health Organisation) ta fitar a ranar Talatar da ta gabata, ta bayyanar da masifaffun cututtuka takwas da idan suka kama wani kaso na al'umma zasu shafe dukkan wani mai rai daga doron kasa cikin kankanin lokaci.

Binciken ya bayyana cewa, wannan cututtuka suna dauke da kwayoyin halittu da har yanzu suke nuna tsageranci ga magunguna tare da yi musu taurin kai da nuna halin a ko a jiki na.

Legit.ng da sanadin jaridar The Guardian ta kawo muku jerin sunayen cututtukan a turance da suke yiwa al'umma riƙon kazar kuku.

1. Ebola (Cutar Ebola mai karya garkuwar jiki)

2. Lassa Fever (Zazzabin Lassa)

3. Middle East Respiratory Syndrome coronavirus (MERS-COV).

4. Severe Acute Respiratory Sybdrome (SARS)

KARANTA KUMA: Hotunan ganawar shugaba Buhari da tsohon shugaba Abdulsalami

5. Nipah and henipaviral diseases.

6. Rift Valley Fever (RVF)

7. Zika

8. Disease X.

Jaridar Legit.ng ta kuma kawo muku rahoton yadda majilasar wakilai ta titsiye Kingibe a sirrance, dangane da badakalar kudi ta $44m da suke bace daga ma'ajiyar hukumar NIA.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel