Cikin Hotuna: Shugaban hukumar EFCC ya samu kyakkyawan karamci a Najeriya
A ranar Talatar da ta gabata ne, shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, ya samu kyakkyawan karamci da kuma lambar yabo daga babbar kafar watsa labaran talabijin ta NTA, tare da hadin gwiwar ma'aikata tsare-tsaren dabi'u a Najeriya.
Magu ya karbi wannan kyauta ne da lambar yabo a ranar 13 ga watan Fabrairu, 2018, a dakin taro na Banquet dake fadar shugaban kasa a babban birni na tarayya, inda a ka gudanar da liyafar bayar da kyatuttukan.
KARANTA KUMA: Hotunan ganawar shugaba Buhari da tsohon shugaba Abdulsalami
An shirya wannan taro da kuma liyafa domin jinjina tare da mika lambar yabo ga macancanta zakakuranci wajen sadaukar da kai a yayin bai wa Najeriya gudunmuwa domin ciyar da ita gaba.
A yayin haka kuma, jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, cibiyar lafiya ta duniya wato WHO (World Health Organisation), ta fitar da wasu jerin cututtuka takwas da ka iy shafe dukkan wani mai rai dafa doron kasa cikin kankanin lokaci.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng