Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata sabuwar ruwaya ta bayyana dangane da rahoton maciji da ya haɗiɗiye N36m a ofishin JAMB reshen jihar Benuwe, inda karamar ma'aikaciya Philomena Chiesche ta bayyana cewa ma'aikatar ta ƙago labarin macijin ne domin rufe gaskiya.
Rundunar ‘yansandar jihar Ogun ta kama jami’an ‘yansandan da suke yiwa wata shugaban makarantar frimaren Top Tez Ifo mai suna Ayodeji Orojo, dukan tsiya a lokacin da rudunar 'yansadar jihar suka kai wa makarantar sammame.
"Na rike mukamin kwamishina a jihar Nasarawa kafin na zama mataimakin gwamna sannan daga baya na zama minista, amma a yau ina yawo na ba tare da tsangwama ba, duk da kasancewar bana rike da kowanne irin mukamin siyasa," inji Maku.
Babban kwamandan rundunar sojin, AVM IG Lubo, ya bayyana hakan ne a Maiduguri inda sukayi hira da manema labarai akan nasarorin da aka samu a yaki da ta’addancin da ya kankama a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Daliban wa 'yanda suka fito daga makarantar NURUT TILAWAH dake garin Zaria, dake Jihar Kaduna, sun isa kasar Saudiyya ne don ziyarar karo ilimi da aikin umara karkashin jagorancin shugaban makarantar Sheikh Nuruddeen Umar Tahir
NAIJ.com ta fahimci cewa, bayan kaddamar da wannan shiri a jihar Zamfara, ma'aikatan za kuma su kutsa jihohin Kaduna, Neja, Taraba, Kogi da kuma Nasarawa domin kawar da shakku tare da fargaba ta al'umma wajen samun tsaro a gonaki.
Ranar 13 ga watan Fabrairu na shekarar 1976, na daga cikin ranakun da suka canja tarihin Najeriya saboda a wannan ranar ce aka yi yunkurin kifar da gwamnatin Marigayi Janar Murtala Ramat Mohammed, amma a karshe ba a samu nasarar..
Rahotanni sun kawo cewa wata kotu dake yankin Kuje naa babban birnin tarayya Abuja ta bayar da belin wata mata da aka kira da suna Khadiya Yahaya, bayan kamata da laifin tsomawa dan kishiyarta hannu a cikin tafasasshen ruwa.
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ja hankalin gwamnonin Arewa 19 da su fito da wani tsari na bai-daya da zai iya magance rikicin makiyaya da manoma, wanda ya dade ya na haifar da asarar rayuka.
Mudathir Ishaq
Samu kari