Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai abin takaicin shi ne har yanzu akwai tsofaffin gwamnonin da an kasa hukuntasu game da ire iren zunubban da suka tafka yayin da suke kan mulki, duk kuwa da namijin kokarin da hukumar yaki da rashawa, EFCC ke yi game da haka
"Fiye da mutane 190 masu rike da mukamin mataimakin darekta ne suka zauna jarrabawar neman zama darektoci a gwamnatin tarayya amma mutane 140 ne kawai suka yi nasara. Hakan na nufin cewar mutane 150 sun fadi wan-war a jarrabawar,
Fulani makiyaya a Najeriya sun ce basu da tabbaci akan alwashin samar da wurin kiwo ga Fulanin da ke kasar baki daya da gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi musu dan kawo karshen rikicin makiyaya da manoma da ya addabi kasar.
Wasu bayyanai da suka fito daga bakin wani jami’in babban bankin Najeriya, Mista Isaac Okoroafor, ya nuna cewa kudaden dake asusun ajiya na kasashen wajen na kasa sun karu da dala biliyan $42.8bn saboda wasu matakan da gwamnati
Majalisar dattijai ta daga zamanta na yau zuwa ranar Talata ta satin gobe saboda na'urorin sanyaya zauren majalisar sun samu tangarda. Mamba a majalisar, Sanata Abdullahi Gobir, ya gabatar da kudirin daga zaman majalisar bisa hujj
A daren jiya ne da misalin karfe 3:00 wasu da ake zargin 'yan fashi ne suka haura gidan wani mutum, Alhaji Yakubu Haruna, inda yake zaune tare da mahaifiyar sa a garin Babawa dake karkashin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano
Wata kotun majistare dake Jihar Kano ta ce zata saurari shari’an wannan mutumin da ya dade yana ma shugaban kasa Muhammadu Buhari kamfen, wato , Abdulmajid Danbilki-Commander a ranar 30 ga watan Mayu na wannan shekarar.
A baya NAIJ.com ta kawo maku rahoton wata doguwar wasika da tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya aika ma shugaban kasa Muhamamdu Buhari, inda ya gargade shi game da sake tsayawa takara, a cikin ya shawarci Buhari kada ya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai isa jihar Kaduna a yau, Alhamis, 15 ga watan Fabrairu domin kaddamar da wani jirgi wanda rundunar sojin saman Najeriya ta kera. Jirgin Tsaigumi UAV shine na farko da rundunar sojin ta fara a gida
Mudathir Ishaq
Samu kari