Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kowa ya san yadda zazzabin cizon sauro ya addabi al'ummar Najeriya da kuma yadda a ke ta fafutukar magance shi tun lokaci mai tsawo. Sai dai har yanzu da saura.
Shahararen Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi kira ga al'ummar musulmi su rungumi kauna, hakuri da juriya a harkokinsu
Ministan sufuri Rotimi Ameachi yayi kira ga Johohi da kananan hukumomi a Najeriya su dena hana yin kabu-kabu da babur da kuma babur mai kafa uku a garuruwan su.
Rundunar yan sanda da hukumar NSCDC sunce baza suyi kasa a gwiwa ba har suj sun gano masu yima mata kaciya a Johohin Oyo, Osun da kuma Ekiti domin hukunta su.
A ranar Litini ne, a kasar Thailand a Arewacin garin Chiang Mai, wata Giwa ta murkushe mai ita, mai suna Somsak Riengngen, har lahira. Giwan ta shahara sosai
Kamar dai yadda muka sani, hawaye ya na zuba ne daga idanuwan bil'adama da ma wadansu dabbobin. Shi dai hawaye ya na zuba ne saboda daya daga cikin dalilai guda
Sakamakon wulakanci da tozarci da yammata su ke fuskanta a hannun yan boko haram, wata mata mai suna Hamayaji ta fake da haukan karya don ta kare 'yar ta.
Jarumar wasan Hausa Fati SU ta ce shawarar da abokan sana'ar ta suka yanke na yin shiri da yaran turanci abu ne mai muhimmanci kuma tayi maraba da hakan.
Wata kungiyar matasan Fulani mai suna Jonde Jam Fulani Youth Association of Nigeria, JAFUYAN ta dauki alkawarin daukan mataki game da kisan yan uwansu da akayi.
Aminu Ibrahim
Samu kari