Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Haihuwa dai abin farin ciki ne sai dai an samu akasin haka yayinda wata budurwa mai shekaru 21 a duniya Blessing Agbor ta haifi yaron ta amma ba kudin tiyata.
Wani mutum mai shekaru 80, Kwacha Manu, tare da dan sa mai shekaru 40, Likita, sun shiga hannun hukumar yan sanda ta Jihar Neja bisa laifin kashe mahafiyar Manu
Bayan an shafe misalin wata 1 ana karancin magungunan cizon maciji a wadda yayi sanidiyar mutuwar mutane da dama a jihohin kasar Gwamnatn Tarayya ta sayo magani
A jiya Juma'a wani matashi mai suna Chibuzor Yusuf ya sha yabo wurin musulman Najeriya a shafin sada zumunta na Facebook bayan ya karbi addinin musulunci.
Hukumar yan sanda na Jihar Nasarawa ta tabbatar da rasuwan Hassan Papalolo mai shekaru 28. Hasan ya rasa ran sa ne sakamakon sabon rikici da ya balle a Nasarawa
A ranar Alhamis ne Majalisar Jihar Neja ta dakatar da zababbun Ciyaman da Kansilolin Karamar Hukumar Mashegu saboda halin rashin ladabi da suka nuna..
A ranar Talata ne Shugabannin addinin kirista su ka yi kira ga Majalisar Dokoki da ta tsaya tsayin daka don tabbatar da Najeriya ta fita daga Kungiyar OIC.
Wata babban kotun shari'a da ke zama a Tudun Wada Zaria ta aike da Usman Yusuf da kuma Rabiu Muhammadu zuwa gidan wakafi na makonni 2 bisa laifin zina.
A ranar Alhamis ne Hukumar Tashoshin Jirgin Sama na Najeriya (FAAN), ta fito ta nesanta kanta da wata kamfanin 'yan damfara da ke ikirarin samar wa mutane aiki.
Aminu Ibrahim
Samu kari